• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Wednesday, July 29, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

Abba Kyari: Ya Kamata A Duba Lamarinsa Da Adalci

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 2, 2023
in Gizago
0
Abba Kyari: Ya Kamata A Duba Lamarinsa Da Adalci

Abba Kyari

19
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Abba Kyari: Ya Kamata A Duba Lamarinsa Da Adalci

Daga Abdulhadi Ahmad Bawa

Related posts

Saƙon Godiya Da Bangajiya

Saƙon Godiya Da Bangajiya

July 22, 2026
MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana

MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana

July 21, 2026

Da fatar mun gama aiyukan ibadah da kuma shagulgulan Babbar Sallah lafiya. Alhamdu lillah.

Duk da dai ban san irin nauyin (a hukumance) tuhumar da ake masa ba da kuma irin hujjojin da aka dogara da su ba, ni dai har yanzu idan na tuno jarumin ɗan sanda Abba Kyari, sai a raina in ji ba a yi masa adalci ba. Musamman idan na tuna yadda ya yi ta jefa rayuwarsa da ta abokan aikinsa cikin haɗari, domin ya ceci rayuwar al’umma.

Kuma har a yau a cikin tuhumar, ban ji an ce yana da alaƙa da ‘yan ta’adda ko ɓarayi ba. Ga shi kuma har yanzu sai jele ake a kotunan da muka san ana iya ƙara shekara goma nan gaba, lauyoyi suna cin abinci.

Ya Allah Ka shiga tsakanin nagari da mugu, Ka ƙara mana kariya da tsari Ya Hayyu Ya Ƙayyum.

~~~~~~~

Abdulhadi, shi ne tsohon Mataimaki Na Musamman Ga tsohon Gwamnan Jihar Katsina Ta Fuskar Kafafen Sadarwa Na Zamani.

~~~~~~~

Abba Kyari da Ayarinsa

 

Previous Post

Ashe Namiji Ɗan Goyo Ne

Next Post

Hafsat Nasir Umar: ‘Yar Jaridar Da Ba Ta San Kasala Ba

Related Posts

Saƙon Godiya Da Bangajiya
Gizago

Saƙon Godiya Da Bangajiya

July 22, 2026
MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana
Gizago

MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana

July 21, 2026
Tsakanin Gwamna Bago Da Wasu Malamai…
Gizago

Tsakanin Gwamna Bago Da Wasu Malamai…

July 21, 2026
Next Post
Hafsat Nasir Umar: ‘Yar Jaridar Da Ba Ta San Kasala Ba

Hafsat Nasir Umar: 'Yar Jaridar Da Ba Ta San Kasala Ba

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

TSOKACINMU NA YAU (15)

TSOKACINMU NA YAU (15)

March 15, 2025
JOS! JOS!! JOS: Muhimmin Saƙo Zuwa Ga Musulmi Da Kirista

JOS! JOS!! JOS: Muhimmin Saƙo Zuwa Ga Musulmi Da Kirista

April 3, 2026
Gwamnatin Jihar Katsina Ta Ƙaddamar Da Babban Aikin Samar Da Ruwa

Gwamnatin Jihar Katsina Ta Ƙaddamar Da Babban Aikin Samar Da Ruwa

November 6, 2025
Let’s Speak Our Mother Tongue

Let’s Speak Our Mother Tongue

March 3, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Yan Bindiga Sun Halaka Babban Jami’in Soja A Abuja
  • A Voice for Eternity
  • A New Dawn for NIgerian Defence: The Strategic Expansion of the Nigerian Army to 12 Divisions

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Yan Bindiga Sun Halaka Babban Jami’in Soja A Abuja

Yan Bindiga Sun Halaka Babban Jami’in Soja A Abuja

July 28, 2026
A Voice for Eternity

A Voice for Eternity

July 28, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.