• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, October 12, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

Ɓarayin Fetur Sun Kwashi Kashinsu A Hannun Sojojin Najeriya

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 27, 2023
in Labarai
0
Ɓarayin Fetur Sun Kwashi Kashinsu A Hannun Sojojin Najeriya
33
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga

Wasu daga makaman da aka ƙwato

Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro

Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro

September 26, 2026
Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026

A ranar Lahadin da ta gabata, Dakarun Sojojin Bataliya ta 5 suka kai samame karkarar Azuzuama da ke Ƙaramar Hukumar Ijaw ta Kudu, Jihar Bayelsa; inda suka yi nasarar ƙwato muggan makamai daga hannun bijirarrun ɓarayin ɗanyen mai.

A yayin samamen, ɓarayin sun gamu da gamonsu, inda dakarun sojan suka farmake su, suka gudu suka bar maɓoyar tasu kuma suka bar muggan makamansu a warwatse.

Dakarun sun yi nasarar ƙwato bindigogi 5 ƙirar AK 47, Rokket ta jefa gurneti guda 2 da Rokket ta jefa bamabamai guda 4 da alburusai na musamman masu girman milimita 7.62 da magazin guda 14 na AK 47 da kuma injin zuƙo mai guda ɗaya. Da sauran kayayyakin da suke amfani da su wajen gudanar da haramtattar sana’ar tasu.

Tuni dai dakarun suka lalata maɓoyar tasu, suka balbala mata wuta.

Daraktan Watsa Labarai na Rundunar Sojojin Najeriya, Birgediya-Janar Onyema Nwachukwu, a madadin rundunar ya miƙa godiya ta musamman ga al’ummar yankin, inda ya roƙe su da su ci gaba da ba sojoji haɗin kai, wajen ba su bayanan sirri dangane da muggan iri. Ya ce Rundunar Sojojin Najeriya a shirye take domin yaƙi da ɓatagari a yankin.

Previous Post

Gamayyar Ƙungiyoyin Tsofaffin Ɗalibai Sun Roƙi Gwamnan Katsina Ya Girke Jami’ar Kimiyyar Lafiya A Malumfashi

Next Post

YAU TAKE SALLAH! BARKA DA SALLAH!

Related Posts

Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro
Labarai

Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro

September 26, 2026
Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin
Labarai

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda
Labarai

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026
Next Post
YAU TAKE SALLAH! BARKA DA SALLAH!

YAU TAKE SALLAH! BARKA DA SALLAH!

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Nigeria 2027: How Viable is Obi/Kwankwaso ADC Ticket?

Nigeria 2027: How Viable is Obi/Kwankwaso ADC Ticket?

March 25, 2026
TSOKACINMU NA YAU (12)

TSOKACINMU NA YAU (12)

March 12, 2025
RAMADAN KARIM: 30-1447

RAMADAN KARIM: 30-1447

March 19, 2026
BAKIN JAƁA (5)

BAKIN JAƁA (5)

September 24, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • NASIHARMU TA YAU (19)
  • Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu
  • Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

NASIHARMU TA YAU (19)

NASIHARMU TA YAU (19)

October 12, 2026
Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu

Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu

October 12, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.