• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, July 27, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

Za Mu Zamanantar Da Ayyukan Hukumar Ruwa – Injiniya Tukur

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 27, 2023
in Labarai
0
Za Mu Zamanantar Da Ayyukan Hukumar Ruwa – Injiniya Tukur

Injiniya Tukur Hassan Tingilin

66
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Sabon Manajan Daraktan Hukumar Ruwa ta Jihar Katsina, Injiniya Tukur Hassan Tingilin ya bayyana cewa zai yi iya ƙoƙarinsa wajen zamanantar da ayyukan hukumar, domin ta dace da zamani da zimmar samar da wadatacce kuma ingantaccen ruwan sha da sauran buƙatu a faɗin Jihar Katsina.

Related posts

Rundunar Sojojin Najeriya Ta Karrama Tsofaffin Dakarunta

Rundunar Sojojin Najeriya Ta Karrama Tsofaffin Dakarunta

July 7, 2026
Gobe Gwamna Dikko Raɗɗa Zai Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Al’umma Da Muntari Sagir Ya Gina A Malumfashi

Gobe Gwamna Dikko Raɗɗa Zai Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Al’umma Da Muntari Sagir Ya Gina A Malumfashi

April 19, 2026

Injiniya Tukur, wanda a makon nan ne Gwamna Malam Dikko Raɗɗa ya tabbatar masa da muƙamin na Manajan Darakta, ya shaida wa Taskar Gizago cewa zai faɗaɗa ayyukan hukumar ta haɗa hannu da ƙwararru a sassan duniya domin samar da gamsasshen aiki ga al’umma dangane da abin da ya shafi ruwa.

“Za mu jawo hukumomi da ƙungiyoyin ba da tallafi na duniya ta fuskar ruwa kuma za mu haɗa hannu da ƙwararrun kamfanoni na ƙasashen da suka ci gaba, domin kawo wa jiharmu gagarumin ci gaba ta fuskar ruwa, da yardar Allah,” in ji Injiniya Tukur.

Shi dai Injiniya Tukur Tingilin, an haife shi a garin Malumfashi, Jihar Katsina a ranar 10 ga Yuni, 1987. Ya yi karatu a fannin Injiniya ƙarafa a makarantu daban-daban, inda kuma ya ƙarƙare da Digirin-Digirgir (phD) a Jami’ar Beijing, China.

Previous Post

ALLAHU AKBAR! YAU TAKE ARFA

Next Post

Tinubu Ya Karrama Fitattun ‘Yan Arewa

Related Posts

Rundunar Sojojin Najeriya Ta Karrama Tsofaffin Dakarunta
Labarai

Rundunar Sojojin Najeriya Ta Karrama Tsofaffin Dakarunta

July 7, 2026
Gobe Gwamna Dikko Raɗɗa Zai Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Al’umma Da Muntari Sagir Ya Gina A Malumfashi
Labarai

Gobe Gwamna Dikko Raɗɗa Zai Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Al’umma Da Muntari Sagir Ya Gina A Malumfashi

April 19, 2026
Ɓatanci Ga Manzon Allah: Musulmi Sun Buƙaci Gwamnati Ta Hukunta Fasto Emmanuel Garba?
Labarai

Fasto Ɗan Ƙungiyar Hausawan Bogi Da Ya Zagi Annabi Ya Ɓoye

April 15, 2026
Next Post
Tinubu Ya Karrama Fitattun ‘Yan Arewa

Tinubu Ya Karrama Fitattun 'Yan Arewa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

BIU: Ziyarar Babban Birni A Kan Tsauni (5)

BIU: Ziyarar Babban Birni A Kan Tsauni (5)

January 29, 2024

Bakan Gizo

August 27, 2023
A.B.U Graduate Builds Motorcycle with ₦200K

A.B.U Graduate Builds Motorcycle with ₦200K

September 15, 2023
Taya Murna Ga Manaja Isma’il A. Sanda

Taya Murna Ga Manaja Isma’il A. Sanda

October 16, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • General Buratai to Marry Off His Daughter Today
  • Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya
  • Saƙon Godiya Da Bangajiya

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

July 25, 2026
Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.