• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Friday, November 20, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

Kotu Ta Tsare Malamin Jami’a Bisa Zargin Danganta Kamfanin Rufaida Yoghurt Da Malami

BABBAN LABARI

Daga Wakilinmu by Daga Wakilinmu
November 18, 2026
in Babban Labari
0
Kotu Ta Tsare Malamin Jami’a Bisa Zargin Danganta Kamfanin Rufaida Yoghurt Da Malami

Tsohon Ministan Shari'a, Alhaji Abubakar Malami

4
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Kotu Ta Tsare Malamin Jami’a Bisa Zargin Danganta Kamfanin Rufaida Yoghurt Da Malami

Daga Wakilinmu

Related posts

Rundunar Sojin Najeriya Ta Kama Wanda Ake Zargin Dillalin Harsasai Ne

Rundunar Sojin Najeriya Ta Kama Wanda Ake Zargin Dillalin Harsasai Ne

November 19, 2026
Gwamna Radda Ya Naɗa Ɗan Malumfashi Muƙamin Babban Sakatare

Gwamna Radda Ya Naɗa Ɗan Malumfashi Muƙamin Babban Sakatare

November 18, 2026

___________

Wata Kotun Majistare da ke zamanta a Unguwar Nomansland, a Jihar Kano, ta bayar da umarnin tsare wani malamin jami’a mai suna Sanusi Sulaiman, bisa zargin ɓata sunan mamallakin Kamfanin Rufaida Yoghurt.

Kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito, an gurfanar da mutumin ake ƙara a gaban kotun da ke ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Alkassim Nasif Danfillo, bisa wasu tuhume-tuhume da suka haɗa da ɓata suna, tunzura jama’a da haddasa tashin hankali da kuma yaɗa bayanan da za su iya haifar da illa.

A lokacin da aka karanta masa tuhume-tuhumen, da farko ya bayar da amsa amma daga baya lauyansa ya ja hankalin kotun cewa wanda ake ƙarar bai fahimci tuhume-tuhumen da ake yi masa ba. Hakan ya sa aka sake ba shi damar amsawa, inda ya musanta aikata laifukan da ake zarginsa da su.

Lauyan masu gabatar da ƙara ya nemi a ɗage sauraron shari’ar, domin ba su damar gabatar da shaidu, yayin da lauyan wanda ake ƙara ya shigar da buƙatar neman belinsa.

Daga bisani, kotun ta ɗage shari’ar zuwa jibi Juma’a, domin sauraron buƙatar neman belin wanda ake ƙara.

Ana zargin wanda ake ƙarar da cewa, ya riƙa yaɗa bayanan da ke danganta masana’antun Rufaida Yoghurt da ke sassa daban-daban na ƙasar nan da tsohon Ministan Shari’a, Abubakar Malami, inda yake iƙirarin cewa kuɗaɗen da tsohon Ministan ya kashe, ana karkatar da su ne zuwa cikin kamfanin.

A martaninsa kan waɗannan zarge-zarge, mamallakin kamfanin Rufaida Yoghurt ya buƙaci al’umma, musamman waɗanda ke da irin wannan fahimta, da su guji yaɗa irin waɗannan bayanai. Ya jaddada cewa kamfanin nasa ne, ba na wani tsohon Minista ba.

Ya kuma yi gargaɗin cewa duk wanda ya bi sahun wanda ake ƙarar wajen yaɗa irin waɗannan bayanai, zai fuskanci hukunci bisa tanadin doka.

___________

Previous Post

Gwamna Radda Ya Naɗa Ɗan Malumfashi Muƙamin Babban Sakatare

Next Post

Rundunar Sojin Najeriya Ta Kama Wanda Ake Zargin Dillalin Harsasai Ne

Related Posts

Rundunar Sojin Najeriya Ta Kama Wanda Ake Zargin Dillalin Harsasai Ne
Babban Labari

Rundunar Sojin Najeriya Ta Kama Wanda Ake Zargin Dillalin Harsasai Ne

November 19, 2026
Gwamna Radda Ya Naɗa Ɗan Malumfashi Muƙamin Babban Sakatare
Babban Labari

Gwamna Radda Ya Naɗa Ɗan Malumfashi Muƙamin Babban Sakatare

November 18, 2026
Babban Saƙon Injiniya Muntari Sagir Ga Al’ummar Malumfashi
Babban Labari

Babban Saƙon Injiniya Muntari Sagir Ga Al’ummar Malumfashi

October 29, 2026
Next Post
Rundunar Sojin Najeriya Ta Kama Wanda Ake Zargin Dillalin Harsasai Ne

Rundunar Sojin Najeriya Ta Kama Wanda Ake Zargin Dillalin Harsasai Ne

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

SASSANYAN AMINCI (5)

SASSANYAN AMINCI (5)

September 12, 2025
YAMTARAWALA Ya Kama Hanyar Lashe Gasar Adabi Ta NLNG

YAMTARAWALA Ya Kama Hanyar Lashe Gasar Adabi Ta NLNG

August 31, 2023
UNDP Partners Kaduna Ministry to Build Peace in the State

UNDP Partners Kaduna Ministry to Build Peace in the State

September 20, 2023
Ilimin Zamani: Babban Ƙalubale Ga Al’ummar Musulmin Arewa

Ilimin Zamani: Babban Ƙalubale Ga Al’ummar Musulmin Arewa

June 22, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Review of Gidan Badamasi (Season 8, Episode 2)
  • Sharhin Fim Ɗin Gidan Badamasi (08-02)
  • NASIHARMU TA YAU (57)

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Review of Gidan Badamasi (Season 8, Episode 2)

Review of Gidan Badamasi (Season 8, Episode 2)

November 19, 2026
Sharhin Fim Ɗin Gidan Badamasi (08-02)

Sharhin Fim Ɗin Gidan Badamasi (08-02)

November 19, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.