• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Thursday, November 5, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Sinadarin Rayuwa

NASIHARMU TA YAU (43)

MU CANJA HALAYENMU

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
November 5, 2026
in Sinadarin Rayuwa
0
NASIHARMU TA YAU (43)

Nasiharmu Ta Yau (43)

6
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

NASIHARMU TA YAU (43)

MU CANJA HALAYENMU

Related posts

NASIHARMU TA YAU (36)

NASIHARMU TA YAU (36)

October 29, 2026
NASIHARMU TA YAU (33)

NASIHARMU TA YAU (33)

October 26, 2026
Nasiharmu Ta Yau (43)

 

__________

Jama’a, ya kamata fa mu yi karatun-ta-natsu, mu natsu, mu waiwayi halayenmu, mu saita ɗabi’unmu zuwa abin da yake na daidai, muddin dai muna son ganin abin da yake na daidai a rayuwarmu.

Magana ta gaskiya fa, idan muka lura, tun daga manyanmu, malamanmu da mu kanmu mabiya, mun saki hanya. Maimakon yin abin da ya dace, mun ɗauki son rai mun maida shi abin da ke yi mana linzami.

Kowannenmu ya san kansa kuma ya san iya abin da yake aikatawa a lamurransa na yau da kullum – anya kuwa mun gamsu? To, ya kamata tun daga yanzu, daga yau mu canja zuwa daidai.

Allah (swt) ya riga ya gama magana, cewa ba ya canja al’umma, hatta al’umma ta canja. Allah ka ba mu ikon canja halayenmu zuwa nagartattu. Amin-Summa-Amin!

___________

Previous Post

Literature, National Security and the Place of Nigeria in the World

Next Post

Galadiman Katsina Commends Governor Dikko Radda’s Development Agenda

Related Posts

NASIHARMU TA YAU (36)
Sinadarin Rayuwa

NASIHARMU TA YAU (36)

October 29, 2026
NASIHARMU TA YAU (33)
Sinadarin Rayuwa

NASIHARMU TA YAU (33)

October 26, 2026
NASIHARMU TA YAU (31)
Sinadarin Rayuwa

NASIHARMU TA YAU (31)

October 24, 2026
Next Post
Galadiman Katsina Commends Governor Dikko Radda’s Development Agenda

Galadiman Katsina Commends Governor Dikko Radda’s Development Agenda

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

AREWA (A Poem)

AREWA (A Poem)

August 19, 2024
Allah Ji Ƙan Auwal Ɗanborno

Allah Ji Ƙan Auwal Ɗanborno

June 25, 2023
Ibtila’in Ambaliya Ya Cinye Mace Da Goyonta A Zariya

Ibtila’in Ambaliya Ya Cinye Mace Da Goyonta A Zariya

September 10, 2025
Ɗan’iyan Galadiman Katsina Ya Cika Shekara 5 A Karaga

Ɗan’iyan Galadiman Katsina Ya Cika Shekara 5 A Karaga

May 29, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Galadiman Katsina Commends Governor Dikko Radda’s Development Agenda
  • NASIHARMU TA YAU (43)
  • Literature, National Security and the Place of Nigeria in the World

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Galadiman Katsina Commends Governor Dikko Radda’s Development Agenda

Galadiman Katsina Commends Governor Dikko Radda’s Development Agenda

November 5, 2026
NASIHARMU TA YAU (43)

NASIHARMU TA YAU (43)

November 5, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.