BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA
__________
Ma Sha Allah! Barakallah!
Ina taya ɗaukacin al’ummar Musulmin duniya, bisa shiga sabuwar shekara.
Allah, yadda ka nuna mana wannan shekara lafiya, ka azurta mu da dukkan alheran da ke cikinta da bayanta. Ka kare mu daga dukkan sharrin da ke cikinta da bayanta. Ka ƙara mana lafiya da imani da yalwar arziki.

Daga
Bashir Yahuza Malumfashi
(FASIHIN GALADIMAN KATSINA)
__________













