• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, July 26, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Nishadi

SHIRIN FIM: Furodusa Nafseen Ya Shirya Taron Fitattun ‘Yan Wasa

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
August 8, 2023
in Nishadi
0
SHIRIN FIM: Furodusa Nafseen Ya Shirya Taron Fitattun ‘Yan Wasa

Hamisu Iyan-Tama, yayin cin abinci a taron

77
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

SHIRIN FIM: Furodusa Nafseen Ya Shirya Taron Fitattun ‘Yan Wasa

Hamisu Iyan-Tama, yayin cin abinci a taron

Related posts

TSAKANIN ALI JITA DA SOJABOY: WANE NE YA FI GASKIYA?

TSAKANIN ALI JITA DA SOJABOY: WANE NE YA FI GASKIYA?

February 15, 2026
Rasuwar ‘Yar Kannywood Jidda Fulani: Ko Furodusa Aminu Saira Ya Kyauta?

Rasuwar ‘Yar Kannywood Jidda Fulani: Ko Furodusa Aminu Saira Ya Kyauta?

December 27, 2025

Furodusan Finafinai Hausa mai tashe a zamanin nan, Jamil Jiddan Nafsin ya shirya gagarumin taron fitattun ‘yan fim na Kannywood.

Furodusa Jamil, wanda kuma marubuci ne, ya bayyana makasudin shirya taron. “Alhamdu lillah, na haɗa taron gabatar da Script ɗin sabon shirin ‘Nafseen International’ da zan ɗauka in sha Allah,” In ji shi.

Taron ya samu halartar manyan ‘yan wasa da jarumai da masana da ƙwararrun a kowanne ɓangare na fim.

“Mun ci mun sha, mun tattauna batutuwa da yawa da suka shafi labarin fim ɗin da tsarin yadda zan ɗauke shi,” a cewar furodusan.

Wasu daga cikin manyan ‘yan wasan da suka halarta sun haɗa da Hamisu Iyan-tama, Ado Ahmad Gidan Dabino, Wassh Waziri Hong da Mika’il Hassan Gidigo.

Wasu daga ƙwararrun masana harkar fim da suka halarta kuwa sun haɗa da Abdullahi Hassan Yarima, Ameen M. Auwal, Abba John, Usman Solo da Ahmad Gulu.

Sai dai Furodusa Jamil, wanda shi zai ba da umurni a shirin, bai bayyana sunan sabon fim ɗin da yake shirin ɗauka ba, sai nan gaba kaɗan.

Previous Post

Burina In Samar Da Maslaha Tsakanin Ma’aurata – LIKITAR MA’AURATA

Next Post

Wa Ke Tsoron Malam Elrufa’i Ya Zama Minista?

Related Posts

TSAKANIN ALI JITA DA SOJABOY: WANE NE YA FI GASKIYA?
Nishadi

TSAKANIN ALI JITA DA SOJABOY: WANE NE YA FI GASKIYA?

February 15, 2026
Rasuwar ‘Yar Kannywood Jidda Fulani: Ko Furodusa Aminu Saira Ya Kyauta?
Nishadi

Rasuwar ‘Yar Kannywood Jidda Fulani: Ko Furodusa Aminu Saira Ya Kyauta?

December 27, 2025
Burna Boy: Fitaccen Mawaƙin Da Ya Rabauta Da Ni’imar Musulunci
Nishadi

Burna Boy: Fitaccen Mawaƙin Da Ya Rabauta Da Ni’imar Musulunci

November 5, 2025
Next Post
Malam Nasir El-Rufa’i: Guga Sha Kwaramniya

Wa Ke Tsoron Malam Elrufa'i Ya Zama Minista?

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

KAMUN LUDAYIN JEMAGE

KAMUN LUDAYIN JEMAGE (26-08-2023 da 02-09-2023)

September 2, 2023
Tunawa Da Aboki Auwal Ɗanbarno

Tunawa Da Aboki Auwal Ɗanbarno

October 6, 2025
A New Dawn for Agricultural and Technological Education in Malumfashi/Kafur

A New Dawn for Agricultural and Technological Education in Malumfashi/Kafur

June 19, 2025
GOBARA TA TASHI A KASUWAR MADALLA

GOBARA TA TASHI A KASUWAR MADALLA

January 29, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • General Buratai to Marry Off His Daughter Today
  • Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya
  • Saƙon Godiya Da Bangajiya

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

July 25, 2026
Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.