• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, May 24, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Ta'aziyya

JIHAR KATSINA/MALUMFASHI MUN YI BABBAN RASHI

TA'AZIYYA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
February 24, 2026
in Ta'aziyya
0
JIHAR KATSINA/MALUMFASHI MUN YI BABBAN RASHI

Marigayi Alhaji Bello Musa Ɗankano

128
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

JIHAR KATSINA/MALUMFASHI MUN YI BABBAN RASHI

Marigayi Alhaji Bello Musa Ɗankano


__________
Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un!

Related posts

Malumfashi An Yi Babban Rashi

Malumfashi An Yi Babban Rashi

May 11, 2026
Malumfashi Mun Yi Babban Rashi

Malumfashi Mun Yi Babban Rashi

March 26, 2026

Labari ya ishe ni da safiyar nan, cewa Allah ya yi wa Alhaji Bello Musa Dankano rasuwa.

Malam Bello, shi ne Talban Galadiman Katsina, yaya ga Wazirin Galadiman Katsina, Alhaji Shehu Musa Ɗankano. Ya taɓa zama Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina, a ƙarƙashin mulkin soja, Kamar Sama’ila Bature Chamah.

Malam Bello ƙwararren marubucin labarun ƙirƙira ne kuma marubucin waƙoƙin fasaha na Ingilishi.

Idan Allah ya kai mu anjima da ƙarfe 11 na safe, za a yi jana’izarsa a gidansa da ke Ƙofar Ƙaura, Katsina.

Muna roƙon Allah ya ji ƙan shi da rahama, ya sa ya huta. Mu kuma da muka rage, Allah ya kyautata tamu, idan lokacin ya zo. Amin-Summa-Amin!
__________

Previous Post

2027: SABUWAR GUGUWAR SAUYIN SIYASA A KANO

Next Post

Justice For Walida: A Call on Jigawa State Government to Take Urgent Action and Secure the Release of Walida Abdulhadi

Related Posts

Malumfashi An Yi Babban Rashi
Ta'aziyya

Malumfashi An Yi Babban Rashi

May 11, 2026
Malumfashi Mun Yi Babban Rashi
Ta'aziyya

Malumfashi Mun Yi Babban Rashi

March 26, 2026
RAMADAN KARIM: 16-1447
Ta'aziyya

Injiniya Tukur Hassan Tingilin (1978-2026)

March 5, 2026
Next Post
Justice For Walida: A Call on Jigawa State Government to Take Urgent Action and Secure the Release of Walida Abdulhadi

Justice For Walida: A Call on Jigawa State Government to Take Urgent Action and Secure the Release of Walida Abdulhadi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Kuskure Kan Ingilishi: Wane Ne Ke Son Wulaƙanta Gwamnan Kano?

Kuskure Kan Ingilishi: Wane Ne Ke Son Wulaƙanta Gwamnan Kano?

June 3, 2023
SHAWARA TA FI MUHAWARA

SHAWARA TA FI MUHAWARA

August 15, 2024
DANGOTE: How True is His Dream About Developing Africa?

DANGOTE: How True is His Dream About Developing Africa?

July 1, 2024
Turning Point Against Terror: The Fall of Abu-Bilal Al-Minuki

Turning Point Against Terror: The Fall of Abu-Bilal Al-Minuki

May 18, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • POSITIVE COMRADE
  • BUKAR USMAN: The Human Library
  • Sule Lamido’s Theme of Authenticity

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

POSITIVE COMRADE

POSITIVE COMRADE

May 20, 2026
BUKAR USMAN: The Human Library

BUKAR USMAN: The Human Library

May 19, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.