• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, April 26, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

SAKAMAKON FARKO NA GASAR RUBUTUN HAUSA TA GIDAUNIYAR ZANNA-WALI (2025)

ADABI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
December 1, 2025
in Adabi
0
SAKAMAKON FARKO NA GASAR RUBUTUN HAUSA TA GIDAUNIYAR ZANNA-WALI (2025)

Sakamakon Farko na Gasar Rubutu ta Gidauniyar Zanna-Wali (2025)

21
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

SAKAMAKON FARKO NA GASAR RUBUTUN HAUSA TA GIDAUNIYAR ZANNA-WALI (2025)

Sakamakon Farko na Gasar Rubutu ta Gidauniyar Zanna-Wali (2025)

                    _______________
Tun da farko dai an sanar da buɗe wannan gasa ce a ranar Talata, 26-08-2025 (Ranar Hausa Ta Duniya) kuma aka rufe ta a ranar 26-10-2025.

Related posts

Littafin Rayuwar Fitacciyar ‘Yar Jarida Jamila Tangaza

Littafin Rayuwar Fitacciyar ‘Yar Jarida Jamila Tangaza

April 11, 2026
FITILAR MATASA – Zannan Galadima (3)

FITILAR MATASA – Zannan Galadima (3)

March 7, 2026

Wannan gasa, gudunmowa ce ta musamman daga Zannan Galadiman Katsina, Walin Ƙafur, Cigarin Danejin Katsina, Injiniya/Dokta Tukur Hassan Tingilin, domin bunƙasa Adabin Hausa da kuma wayar da kan al’umma, musamman dangane da abin da ya shafi tsaro.

Marubuta 105 ne suka shiga wannan gasa, waɗanda suka aiko labarunsu daga sassa daban-daban na ƙasar nan da kuma Jamhuriyar Nijar.

Ga sunayen marubutan da suka yi nasarar tsallake shingen farko, bayan tantance labarun da suka aiko. Waɗannan marubuta, su ne suka cika ƙa’idojin da aka gindaya na gasar kuma suka cancanci shiga mataki na gaba:
_______________
1-Gobenmu Daga Hassana Sulaiman.

2-Idan Kaya Ya Gaji… Daga Salisu Mahadi.

3-Tasirin Rashin Tsaro… Daga Zulfa M. Tukur.

4-Laifi Tudu Daga Badamasi Hudu Tahir.

5-Abubuwan Da Suke Haifar Da Matsalolin… Daga Ruƙayya Salihi Bayero.

6-Ƙarar Ƙaho A Ƙauye Daga Sani Muhammad Lawan.

7-Ɗan Kuka Daga Hamida Sanusi Ahmad Fagge.

8-Matsalar Tsaro A Arewacin Najeriya Daga Mustapha Sirajo.

9-Muryar Marasa Murya Daga Muttaƙa Ibrahim Nuhu.

10-Arewa Ina Muka Dosa? Daga Mustapha Masoyin Baba.

11-Guguwa Daga S.S. Bello.

12-Tsugune Ba Ta Ƙare Ba Daga Aminu Ahmad Muhammad.

13-Gasar Zanna Wali Daga Zainab Muhammad Rabi’u.

14-Fuska Biyu Daga Adamu Muhammad.

15-Sitiyarin Mulki Daga Na’ima Sulaiman Daƙayyawa.

16-Tasirin Rashin Tsaro Daga Kamilu Muhammad Abubakar

17-Farmaki Daga Ummulkhair Sani Panisau.

18-Girman Hazo Daga Hussaina Salisu Abdullahi.

19-Tsuntsayen Daji Daga Mustapha Bashir.

20-Dawwamammen Zaman Lafiya Daga Yusuf Abba.

21-Zubar Jini Daga Sulaiman Bara’u.

22-Hannu Ɗaya Ba Ya Ɗaukar Jinka Daga Aminu Abdullahi Dauda.

23-Halin Da Muke Ciki A Yau Daga Husna Usman Maina Hadejia.

24-Yankina Daga Auwal Sumaiya.

25-Jihata Daga Sa’idu Yakubu Magina.

26-Mafitarmu A Gare Mu Daga Mansura Sani Bashir.

27-Wutar Fansa Daga Faisal Haruna Hunƙuyi.

28-Haske Daga Duhu Daga Isma’il Usman Abubakar.

29-Yankan Baya Daga Hadiza Ibrahim Ɗan Auta.

30-Alhaki Kwikwiyo Daga Ayuba Muhammad Ɗanzaki.

31-Abin Da Ya Same Ni Daga Maryam Aminu Makaranta.

32-Zazzafan Hawaye Na Nafi’u Salisu.

33-Takaicin Rayuwa Daga Amina Abubakar.

34-Ku Dube Mu Daga Zainab Abdulrahman.

35-Madubi Daga Fadila Lamiɗo.

36-Shugaban Ƙasa Daga Binyaminu Zakari Hamisu.

37-Inuwar Ƙaya Daga Abba Ubale Kibiya.

38-Tsuntsu Mai Ƙyalli Daga Abdulhamid M. Matazu.

39-Mu Gudu Tare Mu Tsira Tare Daga Abdullahi Mahamman Abubakar.

40-Tsakiyar Hazo Daga Fauziyya Sani Jibril.

41-Ku Dube Mu Daga Fatima Sunusi Rabi’u.

42-Kowa Ya Bar Gida Daga Farida Haruna Isma’il.

43-Riba Biyu Daga Khadijah Muhammad.

44-Sadaukarwa Daga Nafisa Ƙaura Goje.

45-Ruwan Wuta Daga Fareeda Abdallah.

46-Garin Da Ba A Barci Daga Fatima Abba Gana.

47-Mafitar Gobenmu Daga Zainab Mustafa Musa.

48-Tsintsiya Daga Khadija Sadisu.

49-A Haifi Yaro Da Arziki… Daga Salmanu Faris Adamu.

50-Kunyar Ƙarshe Daga Hassana Labaran Ɗanlarabawa.

51-Ceton Rai Daga Fatima Rabi’u.

52-Jarumar Uwa Daga Lantana Ja’afar.

53-Ƙasata Daga Abubakar Sadik Abdullahi.

54-Kishin Ƙasa Daga Abdullahi Ibrahim.

55-Baƙuwar Fuska Daga A’isha Nalado.

56-Makashinka Daga Jeeddah Aliyu.

57-Taɓarɓarewar Tarbiyya… Daga Umar Aliyu.

58-Ba Sani Ba Sabo Daga Mubarak Idris.

59-Yaƙi Da Tsaro Daga Hafsat Ibrahim Khalil.

60-Makashin Maza Daga Nasiru Kainuwa Hadejia.

61-Matsalar Tsaro A Arewacin Najeriya Daga Gimbiya Ƙarƙarku.

62-Da Ɗan Gari… Daga Mustapha Sufyanu Jikan Malam.

63-A Wata Kyakkyawar Safiya Daga Ibrahim Mustapha Wada.

64-Sakainar Kashi Daga Fatima Umar.

65-Ana Zaton Wuta A Maƙera Daga Muhammad Sahal Aliyu.

66-Rana Zafi Daga Lawan Muhammad Prp.

67-Ina Muka Dosa? Daga A’isha Adam.

68-Gaba Kura Daga A’isha Yusuf.

69-Bakin Zare Daga Jibrin Yusuf Kaila.

70-Nahiyata Daga Abdulhakim Umar.

71-Da Ruwan Ciki Daga Ruƙayya Adam Mu’az.

72-Samun ‘Yanci Daga Rahmatu Muhammad Kabir.

73-Baƙar Rana Daga Fa’iza Abubakar.

74-Ruhin Kowa Daga Kamal Alkasim.

75-Muryar Zuciya Daga Hamza Dawaki.

76-Makauniyar Al’umma Daga Maimuna Iyami.

77-A Dube Mu Daga Maryam Ibrahim Liti.

78-Siraɗin Rayuwa Daga Asma’u Muhammad Inuwa.

79-Matsalar Tsaro A Arewacin Najeriya Daga A’isha Muhammad Sanusi.

80-Tushen Mafita Daga Hassana Zakariyya Usman.

81-Da Ɗan Gari… Daga Maimuna Musa Muhammad.

82-An Bar Gini… Daga Maryam Muhammad Sani.

83-Arewa Mu Zauna Lafiya Daga Badamasi Ali.

84-Kukan Zuci Daga Rahinatou Mamoudou.

85-Da Sake… Daga Maryam Anas Brando.

86-Ƙasata Abubakar Ibrahim Adamu.

87-Gadon Fargaba Daga Umar Halilu.

Daga Sakataren Kwamitin Gasa
_______________

Previous Post

Kada Ka Karaya Da Rayuwa

Next Post

Shawara Ga Gwamnonin Arewa

Related Posts

Littafin Rayuwar Fitacciyar ‘Yar Jarida Jamila Tangaza
Adabi

Littafin Rayuwar Fitacciyar ‘Yar Jarida Jamila Tangaza

April 11, 2026
FITILAR MATASA – Zannan Galadima (3)
Adabi

FITILAR MATASA – Zannan Galadima (3)

March 7, 2026
Let’s Speak Our Mother Tongue
Adabi

Mu Yi Kishi Da Alfahari Da Harshen Uwa

March 6, 2026
Next Post
Shawara Ga Gwamnonin Arewa

Shawara Ga Gwamnonin Arewa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

TSOKACINMU NA YAU (11)

TSOKACINMU NA YAU (11)

March 11, 2025
Attajiran Arewa Ku Zuba Jari A Arewa

Attajiran Arewa Ku Zuba Jari A Arewa

June 8, 2023
SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU

December 22, 2023
My 83rd Birthday and the Kindred Spirit

Cikar Shekaru 83 A Duniya: Ranar Da Na Ga Zumunci Da Fatan Alheri Daga Masoya

January 19, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • General Buratai (A Poem)
  • Duniya Ba Gidan Zama Ba
  • Minista Dr. Muttaqha Rabe Darma Kana Bi Na Bashi

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

General Buratai (A Poem)

General Buratai (A Poem)

April 26, 2026
Duniya Ba Gidan Zama Ba

Duniya Ba Gidan Zama Ba

April 24, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.