• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Saturday, April 25, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

Ya Zama Wajibi A Ɗauki Mataki A Kan Minista Wike

TSOKACI

T. Y. Buratai by T. Y. Buratai
November 12, 2025
in Gizago
0
Ya Zama Wajibi A Ɗauki Mataki A Kan Minista Wike

Janar Tukur Y. Buratai, CFR (mai ritaya)

42
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Ya Zama Wajibi A Ɗauki Mataki A Kan Minista Wike

Daga Janar Tukur Yusuf Buratai

Related posts

Rantsuwa Da Ƙur’ani: Martani Ga Shugaban Hausawan Bogi

Rantsuwa Da Ƙur’ani: Martani Ga Shugaban Hausawan Bogi

April 20, 2026
Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa

Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa

April 16, 2026
Janar Tukur Y. Buratai, CFR (mai ritaya)


                          •••••••
Abubuwan da suka faru a ranar 11 ga Nuwamba, 2025 tsakanin Ministan Babban Birnin Tarayya, Barista Nyesom Wike, sun yi munin da ya kamata a ɗauki mataki cikin gaugawa.

Kalaman da ya yi na tozarci ga wani jami’in sojan Najeriya mai sanye da khakin soja, ba kawai rashin ladabi ba ne, illa ce kai tsaye ga tsaron ƙasa da mutuncin gwamnati.

Harshen cin fuska da Minista ya yi wa jami’in soja, a yayin da yake kan aiki kuma cikin kayan aiki, halayya ce ta girman kai da rashin ɗa’a, wanda hakan ke barazana ga tsarin dokar ƙasa.

Wannan mataki ya keta tsarin umarni kai tsaye, ya nuna rashin girmama ikon Shugaban Ƙasa a matsayin Babban Kwamandan Askarawan Najeriya kuma wannan halayya ta Minista, ta raunata ƙarfin gwiwar dukkan jami’an tsaro da ke yi wa ƙasa hidima a ƙarƙashin tutar Najeriya. Irin wannan halayya tana lalata ginshiƙin ladabi da tsari da suka ta’allaƙa da tsarin gina tsaron ƙasa.

Ba za a iya kallon wannan lamari a matsayin lamarin siyasa ba. Wannan hatsari ne ga tsarin dokar ƙasa. Abin da Wike ya aikata yana nuna a fili cewa yana raina ikon Gwamnatin Tarayya.

Saboda haka, Barista Nyesom Wike dole ne ya nuna nadama a fili tare da neman afuwa daga Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a matsayinsa na Babban Kwamandan Askarawan Najeriya da kuma daga jami’in da ya tozarta.

Tsaron ƙasarmu ya fi komai muhimmanci. Lokaci ya yi da za a ɗauki mataki mai girma, kada a amince da siyasar cin fuskar sojoji. Mutuncin Rundunar Sojin Najeriya yana buƙatar tsarewa da darajawa.

√Togacciya: Janar Buratai ya wallafa wannan tsokaci ne da Ingilishi, a shafinsa na Facebook. Ni Bashir Yahuza Malumfashi na fassara shi zuwa Hausa.
_______________

Previous Post

A Rayuwa: Alheri Danƙo Ne

Next Post

Lallai Ne A Sallami Shugaban Hukumar Zaɓe – Majalisar Musulunci

Related Posts

Rantsuwa Da Ƙur’ani: Martani Ga Shugaban Hausawan Bogi
Gizago

Rantsuwa Da Ƙur’ani: Martani Ga Shugaban Hausawan Bogi

April 20, 2026
Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa
Gizago

Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa

April 16, 2026
JOS! JOS!! JOS: Muhimmin Saƙo Zuwa Ga Musulmi Da Kirista
Gizago

JOS! JOS!! JOS: Muhimmin Saƙo Zuwa Ga Musulmi Da Kirista

April 3, 2026
Next Post
Lallai Ne A Sallami Shugaban Hukumar Zaɓe – Majalisar Musulunci

Lallai Ne A Sallami Shugaban Hukumar Zaɓe - Majalisar Musulunci

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Ta’aziyyar Ɗanbarno: Daga Fasihin Mai Zane Kamal Iyantama

Ta’aziyyar Ɗanbarno: Daga Fasihin Mai Zane Kamal Iyantama

July 5, 2023
RAMADAN KARIM: 16-1447

Injiniya Tukur Hassan Tingilin (1978-2026)

March 5, 2026
Madakin Zazzau Ya Sauka Daga Muƙaminsa Na Hakimin Basawa

Madakin Zazzau Ya Sauka Daga Muƙaminsa Na Hakimin Basawa

August 4, 2023
BAKIN JAƁA (6)

BAKIN JAƁA (6)

October 1, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Duniya Ba Gidan Zama Ba
  • Minista Dr. Muttaqha Rabe Darma Kana Bi Na Bashi
  • Governor Dikko Radda Commissions Community Development Projects Built by Muntari Sagir in Malumfashi

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Duniya Ba Gidan Zama Ba

Duniya Ba Gidan Zama Ba

April 24, 2026
Minista Dr. Muttaqha Rabe Darma Kana Bi Na Bashi

Minista Dr. Muttaqha Rabe Darma Kana Bi Na Bashi

April 22, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.