• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, June 9, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

SASSANYAN AMINCI (3)

Diwanin Bashir Yahuza Malumfashi

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
September 6, 2025
in Adabi
0
SASSANYAN AMINCI (3)

Diwanin Bashir Yahuza Malumfashi (3)

22
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

SASSANYAN AMINCI (3)

(Diwanin Bashir Yahuza Malumfashi) 

Related posts

Sharhin Littafin Tarihin Rayuwar Sule Lamido

Sharhin Littafin Tarihin Rayuwar Sule Lamido

June 8, 2026
ALHAMDU LILLAH

ALHAMDU LILLAH

May 15, 2026
Diwanin Bashir Yahuza Malumfashi (3)

                     _______________

17
Mu matsa gaba don mu gane,
Tsatson Manzo kar mu gune,
Shalikh shi ma kaka ne,
Abir shi ya wuce ƙanƙane,
Tushe na Manzo babba.

18
Salsala da salamar girma,
Manzonmu ɗan mai girma,
Mai kakanni masu girma,
Ga Faligh uba mai himma,
Jigo ne shi ba wai ba.

19
Ra’u a cikin lissafi,
Sarugh mai takobin kaifi,
Nahur mutum mai ƙarfi,
Azur shi ba ya tsafi,
Sun shuɗe ba tababa.

20
Matso ku zo ga gwarzo,
Kakan Muhammadu Manzo,
Sahihi shi ma Manzo,
Mai bautar Allah da ƙwazo,
Ibrahim jigo babba.

21
A yanzu reshen ya matso,
Na kakanni da na tsatso,
Isma’il shi ya kutso,
Iyayen Manzo abin so,
Almustapha ba wai ba.

(Za Mu Ci Gaba)
_______________

Akwai bayin Allah da suke taimakawa domin ganin nasarar an wallafa wannan Diwani, saboda ƙaunarsu ga Fiyayyen Halitta. Don haka, muuna addu’a ta musamman ga waɗannan bayin Allah (Masoya Manzon Allah – Saw), da suke taimaka wa wannan aiki:

1-Alhaji Jibrin Sama’ila (Jibson).
2-Injiniya Tukur Tingilin
3-Malam Labiru Musa Kafur
4-Malam Haruna Musa Rugoji
5-Dr. Aminu Waziri
6-Abdulaziz Abdulaziz
7-Zainab Ahmad Mohammed

Allah ya saka maku da mafificin alheri, ya ƙara mana ƙaunar Manzonsa (saw), ya sa muna cikin cetonsa, Amin!
_______________

Previous Post

SASSANYAN AMINCI (2)

Next Post

SHIRIN KATSINAWA DIKKO YA AIKO NI: Jan Hankali Da Ƙarin Haske Ga Umar Tata

Related Posts

Sharhin Littafin Tarihin Rayuwar Sule Lamido
Adabi

Sharhin Littafin Tarihin Rayuwar Sule Lamido

June 8, 2026
ALHAMDU LILLAH
Adabi

ALHAMDU LILLAH

May 15, 2026
Dokta Bukar Usman Ya Wallafa Sabbin Littattafai 6 A Bana
Adabi

Dokta Bukar Usman Ya Wallafa Sabbin Littattafai 6 A Bana

April 28, 2026
Next Post
SHIRIN KATSINAWA DIKKO YA AIKO NI: Jan Hankali Da Ƙarin Haske Ga Umar Tata

SHIRIN KATSINAWA DIKKO YA AIKO NI: Jan Hankali Da Ƙarin Haske Ga Umar Tata

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

INSECURITY IN NORTHERN NIGERIA: AN OPEN LETTER TO NSA NUHU RIBADU

INSECURITY IN NORTHERN NIGERIA: AN OPEN LETTER TO NSA NUHU RIBADU

August 4, 2025
MARTABAR MANZON ALLAH (SAW)

MARTABAR MANZON ALLAH (SAW)

April 13, 2026
BETARA

BETARA

February 25, 2024
Jihar Katsina Na Fuskantar Barazanar Ambaliya A Daminar Bana

Jihar Katsina Na Fuskantar Barazanar Ambaliya A Daminar Bana

July 9, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Sharhin Littafin Tarihin Rayuwar Sule Lamido
  • Illolin Yaɗa Hotuna Da Bidiyon Aika-Aikar ‘Yan Ta’addar Daji
  • Wasu Daga Manyan Ayyukan Sardauna Ga Al’ummar Arewa (1954-1966)

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Sharhin Littafin Tarihin Rayuwar Sule Lamido

Sharhin Littafin Tarihin Rayuwar Sule Lamido

June 8, 2026
Illolin Yaɗa Hotuna Da Bidiyon Aika-Aikar ‘Yan Ta’addar Daji

Illolin Yaɗa Hotuna Da Bidiyon Aika-Aikar ‘Yan Ta’addar Daji

June 7, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.