• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, May 31, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

GASAR RUBUTUN HAUSA TA GIDAUNIYAR ZANNA/WALI (2025)

GASA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
August 26, 2025
in Adabi
0
GASAR RUBUTUN HAUSA TA GIDAUNIYAR ZANNA/WALI (2025)

Gasar Rubutun Hausa ta Zaman/Wali (2025)

38
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

GASAR RUBUTUN HAUSA TA GIDAUNIYAR ZANNA/WALI (2025)
                     

Gasar Rubutun Hausa ta Zaman/Wali (2025)

   •••••••

Related posts

ALHAMDU LILLAH

ALHAMDU LILLAH

May 15, 2026
Dokta Bukar Usman Ya Wallafa Sabbin Littattafai 6 A Bana

Dokta Bukar Usman Ya Wallafa Sabbin Littattafai 6 A Bana

April 28, 2026

√ GABATARWA:

Gidauniyar Zanna/Wali, tana farin cikin gabatar da Gasar Rubutun Gajerun Ƙagaggun Labaru na Hausa 2025.

√ ƊAUKAR NAUYi:

Wannan gasa, gudunmowa ce ta musamman daga Zannan Galadiman Katsina, Walin Ƙafur, Cigarin Danejin Katsina, Injiniya/Dokta Tukur Hassan Tingilin.

√ MANUFAR GASA:

• Domin bunƙasa Adabin Hausa.

• Domin ilimantarwa, faɗakarwa da nishaɗantarwa.

• Domin tallafa wa marubuta da ƙarfafa masu gwiwa.

√ TSARI DA ƘA’IDOJIN GASA:

• Tsarin gasa ita ce, za a rubuta ƙirƙirarren labari da ingantattar Hausa, kada ya gaza kalmomi 1,000 amma kada ya haura kalmomi 1,500.

• Maudu’in Gasa: Matsalar Tsaro A Arewacin Najeriya – Jigon zai kasance ƙalubale, shawarwari, hikimomi da hanyoyin da za a magance matsalolin tsaro a Arewacin Najeriya, domin samar da dawwamammen zaman lafiya.

• Wannan gasa ta kowa da kowa ce, marubuta maza da mata, tsofaffi da matasa kuma daga ko’ina a faɗin duniya.

• Babu haɗin gwiwa, mutum ɗaya ake so ya ko ta rubuta labarinta kuma kowane mai shiga gasa labari ɗaya kaɗai za a aiko.

• Gasar ta fara daga yau Talata, 26-08-2025 (Ranar Hausa Ta Duniya) zuwa 26-10-2025. Za a sanar da zakarun da suka yi nasara a ranar 26-12-2025 (In Sha Allah).

• Akwai kyaututtuka masu girma ga waɗanda suka zo na 1 zuwa na 3. Akwai ƙananan kyaututtuka ga na 4 zuwa na 10. Daga na 11 zuwa na 20, akwai tukwicin Kwalin Shaidar Shiga Gasa. Kuma za a wallafa labaru 20 da suka yi fice, a littafi ɗaya, wanda za a gabatar a ranar bikin ba da kyaututtukan (In Sha Allah).

• Masu shiga gasar, za su aiko da labaransu ta tsarin Microsoft Doc. ta E-mail na ƙashin kansu.

• Kowane mai shiga gasa, zai ko za ta aiko da hoto, a rubuto cikakken suna, adireshin gari da wurin zama da kuma lambar waya.

• Adireshin E-mail da za a aiko da labari shi ne:

gasarzannawali2025@gmail.com

• Akwai Whatsapp Group, inda za a rika tattaunawa tare da bayyana al’amuran da suka shafi gasar. Sai a shiga ta hanyar wannan liƙau ɗin:

https://chat.whatsapp.com/BtoI83G8j4cCg9GDQgtE6e

• Domin ƙarin bayani game da gasar, a tuntuɓi Bashir Yahuza Malumfashi, GSM/WHATSAPP: +2348065576011

ALLAH BA DA SA’A – AMIN!
__________

Previous Post

Muhimmanci Da Tasirin Biyayya Ga Ubangida

Next Post

BAKIN JAƁA (1)

Related Posts

ALHAMDU LILLAH
Adabi

ALHAMDU LILLAH

May 15, 2026
Dokta Bukar Usman Ya Wallafa Sabbin Littattafai 6 A Bana
Adabi

Dokta Bukar Usman Ya Wallafa Sabbin Littattafai 6 A Bana

April 28, 2026
Littafin Rayuwar Fitacciyar ‘Yar Jarida Jamila Tangaza
Adabi

Littafin Rayuwar Fitacciyar ‘Yar Jarida Jamila Tangaza

April 11, 2026
Next Post
BAKIN JAƁA (1)

BAKIN JAƁA (1)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

GASAR RUBUTUN HAUSA TA GIDAUNIYAR ZANNA/WALI (2025)

GASAR RUBUTUN HAUSA TA GIDAUNIYAR ZANNA/WALI (2025)

August 26, 2025
A Review of Philip Chikwuedo Asiodu: A Legacy of Dedication and Service

A Review of Philip Chikwuedo Asiodu: A Legacy of Dedication and Service

January 11, 2026
BELLO GALADANCHI: Burina In Ƙwato Wa Talakawa ‘Yanci Daga Azzaluman Shugabanni

BELLO GALADANCHI: Burina In Ƙwato Wa Talakawa ‘Yanci Daga Azzaluman Shugabanni

October 23, 2023
Tribute to Cultural Broadcaster: Muhammad Salissou Hamissou

Tribute to Cultural Broadcaster: Muhammad Salissou Hamissou

February 24, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • POSITIVE COMRADE
  • BUKAR USMAN: The Human Library
  • Sule Lamido’s Theme of Authenticity

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

POSITIVE COMRADE

POSITIVE COMRADE

May 20, 2026
BUKAR USMAN: The Human Library

BUKAR USMAN: The Human Library

May 19, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.