• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, July 28, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Barkwanci

Kar Nake Ganin Ka

webmaster by webmaster
May 29, 2023
in Barkwanci
1
Kar Nake Ganin Ka
71
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Related posts

Barkwancin Ƙarshen Mako

Barkwancin Ƙarshen Mako

July 30, 2023
Kishin Ƙasa Ne Tubalin Farko Na Gina Rayuwar Al’umma (2)

Barkwancin Ƙarshen Mako

July 22, 2023
Wani ɗan sanda ne ya kama ƙugun ɗan sholisho, a yayin wani samame da suka kai maɓuyar masu shaye-shaye, sai ya lura da cewa akwai kuɗi a aljihun ɗan sholishon. Cikin dubara sai ya zura hannu zai kwashe kuɗin, ashe ɗan sholishon ya ankara, sai ya fashe da dariya yana kallon ɗan sanda; ya ce masa:

“Kai ɓarawo, kar nake ganin ka, ɗan kwana-kwana!”

Ɗan sanda ya ji haushi, jin an ce masa ɗan kwana-kwana, sai ya faska masa mari. Ɗan sholi ya yi taga-taga ya dawo yana duban ɗan sanda sosai. Ya ce masa: “Au, sori, izi sa. Ai ban ga igiyar ba sai yanzu.

Previous Post

Kishin Ƙasa Ne Tubalin Farko Na Gina Rayuwar Al’umma (1)

Next Post

Ɗan’iyan Galadiman Katsina Ya Cika Shekara 5 A Karaga

Related Posts

Barkwancin Ƙarshen Mako
Barkwanci

Barkwancin Ƙarshen Mako

July 30, 2023
Kishin Ƙasa Ne Tubalin Farko Na Gina Rayuwar Al’umma (2)
Barkwanci

Barkwancin Ƙarshen Mako

July 22, 2023
Barkwancin Ƙarshen Mako
Barkwanci

Barkwancin Ƙarshen Mako

June 25, 2023
Next Post
Ɗan’iyan Galadiman Katsina Ya Cika Shekara 5 A Karaga

Ɗan'iyan Galadiman Katsina Ya Cika Shekara 5 A Karaga

Comments 1

  1. Guna niyoss pkm says:
    1 year ago

    Kaji gaskiya

    Reply

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

NAJERIYA: Wannan Ba Lokacin Shagala Ba Ne

NAJERIYA: Wannan Ba Lokacin Shagala Ba Ne

May 31, 2023
ALIYU ƘANƘARA YA ZAMA FARFESA

ALIYU ƘANƘARA YA ZAMA FARFESA

October 7, 2025
Abin Lura Game Da Bazuwar ‘Yan Kasuwar Sola Da Janareta A Najeriya

Abin Lura Game Da Bazuwar ‘Yan Kasuwar Sola Da Janareta A Najeriya

October 23, 2025
A Review of Philip Chikwuedo Asiodu: A Legacy of Dedication and Service

A Review of Philip Chikwuedo Asiodu: A Legacy of Dedication and Service

January 11, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • A New Dawn for NIgerian Defence: The Strategic Expansion of the Nigerian Army to 12 Divisions
  • General Buratai to Marry Off His Daughter Today
  • Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

A New Dawn for NIgerian Defence: The Strategic Expansion of the Nigerian Army to 12 Divisions

A New Dawn for NIgerian Defence: The Strategic Expansion of the Nigerian Army to 12 Divisions

July 27, 2026
General Buratai to Marry Off His Daughter Today

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

July 25, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.