• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, May 25, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

BABBAN LABARI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
December 15, 2024
in Babban Labari
0
Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

Baƙo Wurgi

903
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Ta Banka Wa Mijinta, Kishiyarta Da Yara Wuta A Kano

Ta Banka Wa Mijinta, Kishiyarta Da Yara Wuta A Kano

May 13, 2026
Asibitoci A Najeriya Ba Su Da Bambanci Da Turakun Dabbobi

Asibitoci A Najeriya Ba Su Da Bambanci Da Turakun Dabbobi

May 9, 2026
Baƙo Wurgi

Dakarun Rundunar Sojojin Najeriya, Birged na Ɗaya sun kama ƙasurgumin ɗan ta’addar nan kuma madugun safarar makamai mai suna Baƙo Wurgi, wanda aka fi sani da laƙanin Baƙo Nagarba.

Kamar yadda fitaccen ɗan jarida, Zagazola Makama ya bayyana a rahotonsa, ya ce Baƙo, shi ne ake zargi da jagorantar kamu da kisan Mai Martaba Sarkin Gobir, marigayi Alhaji Isa Muhammad.

Marigayi Sarkin Gobir, Alhaji Isa Muhammad Bawa

Kamar yadda rahoton ya bayyana, sojojin sun gudanar da samamen kama ‘yan ta’adda, a jiya Asabar da misalin ƙarfe 10 na dare. An rutsa da Baƙo ne a wani asibiti da ke garin Shinkafi na Jihar Zamfara, inda yake jinyar wani rauni da ya samu, sakamakon gumurzu da wata ƙungiyar ‘yan ta’adda ta daban.

Previous Post

Tattaunawar Aminu Waziri Da Baturen Ingila

Next Post

ALLAH YA JI ƘAN DSP ABBA ƊANMALAM

Related Posts

Ta Banka Wa Mijinta, Kishiyarta Da Yara Wuta A Kano
Babban Labari

Ta Banka Wa Mijinta, Kishiyarta Da Yara Wuta A Kano

May 13, 2026
Asibitoci A Najeriya Ba Su Da Bambanci Da Turakun Dabbobi
Babban Labari

Asibitoci A Najeriya Ba Su Da Bambanci Da Turakun Dabbobi

May 9, 2026
Yan ta’addan Daji Kafirai Ne  – Sarkin Musulmi
Babban Labari

Yan ta’addan Daji Kafirai Ne – Sarkin Musulmi

May 8, 2026
Next Post
ALLAH YA JI ƘAN DSP ABBA ƊANMALAM

ALLAH YA JI ƘAN DSP ABBA ƊANMALAM

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Namu Ya Samu: Kira Da Shawara Ga DCG Abdulbasir Hamisu

Namu Ya Samu: Kira Da Shawara Ga DCG Abdulbasir Hamisu

August 5, 2023
Gwamnatin Tinubu ba za ta ƙaƙaba wa jama’a takunkumin hana magana ba – Minista

Gwamnatin Tinubu ba za ta ƙaƙaba wa jama’a takunkumin hana magana ba – Minista

October 30, 2023
Army Chiefs Issue Strong Warning to Sahara Reporters Over Allegations

Army Chiefs Issue Strong Warning to Sahara Reporters Over Allegations

December 6, 2025
TALAUCI: Yadda Matasan Arewa Ke Gararamba A Legas A Wulaƙance

TALAUCI: Yadda Matasan Arewa Ke Gararamba A Legas A Wulaƙance

October 4, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • POSITIVE COMRADE
  • BUKAR USMAN: The Human Library
  • Sule Lamido’s Theme of Authenticity

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

POSITIVE COMRADE

POSITIVE COMRADE

May 20, 2026
BUKAR USMAN: The Human Library

BUKAR USMAN: The Human Library

May 19, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.