• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Siyasa

Tattaunawar Aminu Waziri Da Baturen Ingila

SIYASAR NIGERIA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
December 15, 2024
in Siyasa
0
Tattaunawar Aminu Waziri Da Baturen Ingila

Arch. Aminu Waziri

52
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

SIYASAR NIGERIA: Tattaunawar Aminu Waziri Da Baturen Ingila

Arch. Aminu Waziri

Malam Aminu Waziri ya ce, “wani abokina Bature kuma Ɗan Majalisa a ƙasar Ingila, muna tattaunawa da shi – domin ya faye bin diddigin harkokin siyaysa da dimokuraɗiyyar Najeriya. Kusan duk abubuwan da suke faruwa, yana bibiya. Shi ne ya yi mani wata tambaya cewa:

Related posts

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

August 24, 2026
Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026

“Abbokina, me ya sa na ga kusan duk lokacin da aka yi zaɓen ƙananan hukumomi, kamar jam’iyyar gwamnatin da ke mulki a wannan jihar, ita ke cinye zaɓen ɗari bisa ɗari?”

Na ce masa “e, gaskiya haka ne. Domin duk jama’iyyar da ke mulki, ita ke da iko da hukumar zaɓe ta jihar kuma yadda gwamnatin ke so a yi; haka za a yi… kuma duk da ratsuwar da gwamnan da jami’an hukumar suka yi, lallai ba zai canza komi ba.”

Malam Aminu ya ce, “jin haka sai abokin nawa Bature ya yi tagumi, ya yi shiru, ya yi ajiyar zuciya. Ya ƙara ce mani:

“Kuma ana kashe kuɗaɗe a wurin yin hakan?”

Na ce masa sosai kuwa… Sai ya ce mani:

“Ai kam da za ku gane, maimakon ku kashe kuɗi masu yawa wurin gudanar da zaɓen gangan na ƙananan hukumomi, wataƙila kuɗin za su iya yi maku amfani wurin wasu ayyukan more rayuwa, ko na jin kan al’umma; ai har gwara ku dinga naɗa “KANTOMOMI” yadda ba sai an kashe makudan kuɗi ba.”

Malam Waziri ya amsa masa da cewa: “Ni kam na ce masa ai Doka ba ta amince da hakan ba.

“Daga nan sai abokin nawa Bature ya yi tagumi cikin mamaki, bai sake magana ba!”
_______________
Malam Aminu Waziri ɗan siyasa ne kuma Ƙwararre a harkar gine-gine. Ya wallafa wannan tattaunawa a shafinsa na Facebook

Previous Post

Abdulkadir Nasir is the New CoS to Katsina State Governor

Next Post

Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

Related Posts

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)
Siyasa

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

August 24, 2026
Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya
Siyasa

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti
Siyasa

Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti

July 8, 2026
Next Post
Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

ƘUNGIYAR HAUSAWA ZALLA: TA INA ZA A FARA KUMA DA WACE MANUFA? (3)

ƘUNGIYAR HAUSAWA ZALLA: TA INA ZA A FARA KUMA DA WACE MANUFA? (3)

May 12, 2025
A Review of Boko Haram and other Security Challenges in Nigeria

A Review of Boko Haram and other Security Challenges in Nigeria

April 20, 2024
Yau Ne Maulidin Uwa Idris

Yau Ne Maulidin Uwa Idris

July 9, 2023
YADDA NA ƊAUKI SHEIKH YAKUBU YAHAYA KATSINA

YADDA NA ƊAUKI SHEIKH YAKUBU YAHAYA KATSINA

July 19, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)
  • Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon
  • Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

August 24, 2026
Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

August 23, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.