• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, October 12, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Ta'aziyya

ALLAH YA JI ƘAN DSP ABBA ƊANMALAM

TA'AZIYYA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
December 21, 2024
in Ta'aziyya
0
ALLAH YA JI ƘAN DSP ABBA ƊANMALAM

Marigayi DSP Abba Ɗanmalam

225
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

ALLAH YA JI ƘAN DSP ABBA ƊANMALAM

Marigayi DSP Abba Ɗanmalam

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un!

Related posts

SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina

SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina

September 9, 2026
Malumfashi: Mun Yi Babban Rashin Uba

Malumfashi: Mun Yi Babban Rashin Uba

September 7, 2026

A madadin ni kaina, Fasihin Galadiman Katsina-I, Bashir Yahuza Malumfashi da iyalina, ‘yan uwa da abokan arziƙi, ina miƙa saƙon ta’aziyya ga iyalai da ‘yan uwa da Zuri’ar Galaduncin Katsina da al’ummar Malumfashi da al’ummar Jihar Katsina da Nigeria baki ɗaya; bisa rasuwar DSP ABBA ƊANMALAM.

Marigayi Abba, ya rasu ne a yau Asabar, 19-06-1446 (Hijriyya) – 21-12-2024, a sakamakon haɗarin mota.

Muna roƙon Allah (swt) Ya ji ƙan shi da rahama. Muna roƙon Ya sanyaya makwancinsa, Ya sanya kyawawan halayensa su bi shi. Allah Ya ba iyalansa da dukkan ‘yan uwa haƙurin rashin sa!

AMIN-SUMMA-AMIN

Previous Post

Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

Next Post

Sharhin Littafin Faɗakarwa Dangane Da lllar Miyagun Ƙwayoyi

Related Posts

SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina
Ta'aziyya

SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina

September 9, 2026
Malumfashi: Mun Yi Babban Rashin Uba
Ta'aziyya

Malumfashi: Mun Yi Babban Rashin Uba

September 7, 2026
Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal
Ta'aziyya

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal

June 10, 2026
Next Post
Sharhin Littafin Faɗakarwa Dangane Da lllar Miyagun Ƙwayoyi

Sharhin Littafin Faɗakarwa Dangane Da lllar Miyagun Ƙwayoyi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Hukuncin Nnamdi Kanu: Minista Bianca ta Nemi Igbo Su Guji Tada Fitina

Hukuncin Nnamdi Kanu: Minista Bianca ta Nemi Igbo Su Guji Tada Fitina

November 22, 2025
A Review of “Leadership in the Nigerian Civil Service…”

A Review of “Leadership in the Nigerian Civil Service…”

July 8, 2025
Army Chiefs Issue Strong Warning to Sahara Reporters Over Allegations

Zargin Tallafa Wa Ta’addanci: Hafsoshin Soja Sun Aika Kakkausan Gargaɗi Ga Sahara Reporters

December 8, 2025

An Samu Gawar Jami’in Kwastam A Ɗakin Otel Da Mata Uku A Katsina

October 16, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne
  • NASIHARMU TA YAU (18)
  • Rikici Ya Kacame Tsakanin Moofy Da Tage A Kan Pantami

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

October 11, 2026
NASIHARMU TA YAU (18)

NASIHARMU TA YAU (18)

October 11, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.