• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, July 27, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

Namu Ya Samu: Kira Da Shawara Ga DCG Abdulbasir Hamisu

Abdul'aziz ibni Abdul'aziz by Abdul'aziz ibni Abdul'aziz
August 5, 2023
in Gizago
0
Namu Ya Samu: Kira Da Shawara Ga DCG Abdulbasir Hamisu

DCG Abdulbasir Hamisu

113
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Namu Ya Samu: Kira Da Shawara Ga DCG #Abdulbasir_Hamisu

Daga Abdul’aziz ibni Abdul’aziz

Related posts

Saƙon Godiya Da Bangajiya

Saƙon Godiya Da Bangajiya

July 22, 2026
MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana

MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana

July 21, 2026

Alhamdu lillah! Ma sha Allah!

Mutanen Malumfashi, mu tashi tsaye mu taya ɗan uwanmu murna, Allah yya kai shi mataki na ƙarshe a aikin Kwastam. Muna magana game da Deputy Comptroller General Abdulbasir Hamisu.

Sai dai kuma duk da ina alfahari da wannan kujera da Allah Ya ba ka, bai hana in jawo hankalinka, cewa duk bayan kwana ɗaya kana matsar aje aiki saboda haka kuma idan ka aje aiki dole za ka so mu’amala da mutanen gida ko kuma idan kana da hali ma ka ce za ka jarraba siyasa, koda irin ta ‘yan shan kai ce, wato ka bi short cut.

Bisa ga haka, ga wasu ‘ yan shawarwari da zan ba ka:

1-Ka tuna cewa Jamilu Tukur, lakanin da ake masa shi ne “Jamilu Mai Offer.”

2-Yakubj Joker, laƙanin da ake masa shi ne “Jikan Jaba Hantsi Ka Leƙa Gidan Kowa.”
3-Hussaini Mahuta, ana kiran shi da “Husaini Mai INEC.”
4-Babangida Hada, ana kiran shi da “Mai Matasan ‘Yan Sanda” a Malumfashi.
5-Justice Sadiƙ Abdullahi Mahuta ya ɗauki kananan ma’aikata a kotu sosai.

Akwai sauran waɗanda ban iya zayyana sunayensu ba a Malumfashi. Don Allah ka yi ƙoƙari ka ga cewa kai ma bayanka ta yi kyau a aikin Kwastam. Kada ka yi irin na wasu mutane guda biyu ‘yan Gangarawa, waɗanda Allah Ya ba su dama amma duk Malumfashi babu mutum ukku waɗanda suka ɗauka aiki ko kuma suka gina su a matsayin yaransu a Malumfashi ko kuma Jihar Katsina baki ɗaya.

Allah Ya sa shawarata ta isa gare ka. Kuma ina roƙon waɗanda suke iya isar maka da wannan saƙo, su taimaka mani su isar maka da shi don Allah.

~~~~~~~
Abdulaziz ibnu Abdulaziz, shi ne Sarkin Samarin Galadiman Katsina-1 kuma Sardaunan Matasan Malumfashi.
~~~~~~~

Previous Post

Tinubu Ya Ƙwace Muƙamin Minista Daga Maryam Shatty

Next Post

Ba Mu Goyon Bayan Juyin Mulki Kuma Ba Ma Goyon Bayan Yaƙi Da Niger

Related Posts

Saƙon Godiya Da Bangajiya
Gizago

Saƙon Godiya Da Bangajiya

July 22, 2026
MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana
Gizago

MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana

July 21, 2026
Tsakanin Gwamna Bago Da Wasu Malamai…
Gizago

Tsakanin Gwamna Bago Da Wasu Malamai…

July 21, 2026
Next Post
Ba Mu Goyon Bayan Juyin Mulki Kuma Ba Ma Goyon Bayan Yaƙi Da Niger

Ba Mu Goyon Bayan Juyin Mulki Kuma Ba Ma Goyon Bayan Yaƙi Da Niger

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

My Takeaways from IBB’s Autobiography

My Takeaways from IBB’s Autobiography

March 18, 2025
TSOKACINMU NA YAU (09)

TSOKACINMU NA YAU (09)

March 9, 2025
Wakilin RFI HAUSA Malam Kabir Yusuf Ya Rasu

Wakilin RFI HAUSA Malam Kabir Yusuf Ya Rasu

July 3, 2024
Shugaban INEC ya gargaɗi ma’aikata su yi aiki da gaskiya a zaɓen gwamnonin Bayelsa, Imo da Kogi

Shugaban INEC ya gargaɗi ma’aikata su yi aiki da gaskiya a zaɓen gwamnonin Bayelsa, Imo da Kogi

November 6, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • A New Dawn for NIgerian Defence: The Strategic Expansion of the Nigerian Army to 12 Divisions
  • General Buratai to Marry Off His Daughter Today
  • Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

A New Dawn for NIgerian Defence: The Strategic Expansion of the Nigerian Army to 12 Divisions

A New Dawn for NIgerian Defence: The Strategic Expansion of the Nigerian Army to 12 Divisions

July 27, 2026
General Buratai to Marry Off His Daughter Today

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

July 25, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.