• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Friday, August 14, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Ta'aziyya

Wakilin RFI HAUSA Malam Kabir Yusuf Ya Rasu

TA'AZIYYA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 3, 2024
in Ta'aziyya
0
Wakilin RFI HAUSA Malam Kabir Yusuf Ya Rasu

Marigayi Malam Kabir Yusuf

20
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Wakilin RFI HAUSA Malam Kabir Yusuf Ya Rasu

Marigayi Malam Kabir Yusuf

A safiyar yau Laraba, 26-12-1445 = 03-07-2024, Allah Ya yi wa Malam Kabir Yusuf rasuwa.

Related posts

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal

June 10, 2026
Malumfashi An Yi Babban Rashi

Malumfashi An Yi Babban Rashi

May 11, 2026

Kafin rasuwar tasa, Malam Kabir shi ne wakilin Sashin Hausa na RFI HAUSA na Abuja. Ya rasu yana da shekara 63.

‘Yan uwa da abokan arziƙi da suka san marigayin, sun ba da shaidar cewa shi mutum ne mai addini kuma na ƙwarai. Amininsa, Malam Uwaisu Abubakar Idris wanda shi ma ɗan jarida ne kuma wakilin Sashin Hausa na Muryar Jama’ar Jamus da ke Abuja, ya bayyana cewa tare suka yi Hajjin Bana. Ya ce kafin dawowar sa Najeriya, sai da ya ba shi WASIYYA, inda ya ce yana jin ba ya lafiya, yana ganin alamar ya kusa barin duniya. Allahu Akbar.

Muna roƙon Allah Ya ji ƙan shi da rahama. Mu da muka rage, Allah Ya sa mu cika da imani, idan namu lokacin ya yi.

Previous Post

DANGOTE: How True is His Dream About Developing Africa?

Next Post

THE NIGERIAN ARMY AT 161 YEARS: Celebrating a Legacy of Bravery, Service and National Development

Related Posts

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal
Ta'aziyya

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal

June 10, 2026
Malumfashi An Yi Babban Rashi
Ta'aziyya

Malumfashi An Yi Babban Rashi

May 11, 2026
Malumfashi Mun Yi Babban Rashi
Ta'aziyya

Malumfashi Mun Yi Babban Rashi

March 26, 2026
Next Post
THE NIGERIAN ARMY AT 161 YEARS: Celebrating a Legacy of Bravery, Service and National Development

THE NIGERIAN ARMY AT 161 YEARS: Celebrating a Legacy of Bravery, Service and National Development

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

SASSANYAN AMINCI (6)

SASSANYAN AMINCI (6)

September 13, 2025
Batun Man Fetur: Ya Kamata Gwamnati Ta Yi Jan Ido

Batun Man Fetur: Ya Kamata Gwamnati Ta Yi Jan Ido

May 31, 2023
Intelligence and Collaboration: Key to Defeating Insurgency in Nigeria – General Buratai

Intelligence and Collaboration: Key to Defeating Insurgency in Nigeria – General Buratai

March 5, 2025
Kishin Ilimi Ya Sa Ni Tallafa Wa Ɗalibai 110 A Malumfashi Da Ƙafur – Dokta Tukur Tingilin

Kishin Ilimi Ya Sa Ni Tallafa Wa Ɗalibai 110 A Malumfashi Da Ƙafur – Dokta Tukur Tingilin

January 4, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Extremism, Laxity and Moderation in Islam
  • Our Daily Message
  • Regulation, Standardisation of Qur’anic Schools Under Way in Katsina

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Extremism, Laxity and Moderation in Islam

Extremism, Laxity and Moderation in Islam

August 14, 2026
Our Daily Message

Our Daily Message

August 14, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.