• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, October 11, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

TSOKACINMU NA YAU (09)

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
March 9, 2025
in Gizago
0
TSOKACINMU NA YAU (09)

Tsokacinmu Na Yau (09)

9
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

TSOKACINMU NA YAU (09)

Yau Lahadi, 09-Ramadan-1446, Hijirar Manzon Allah (saw), wacce ta yi daidai da 09-Maris-2025, Miladiyya.
Ga tsokacinmu na yau:

Related posts

Itaciyar Isa Dika: Bishiya Mai Ɗimbin Tarihi

Itaciyar Isa Dika: Bishiya Mai Ɗimbin Tarihi

September 26, 2026
SUNANTA UMMU-KHULSUM

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026

“Ya ku ‘yan uwa, yau za mu yi wa juna nasiha ne dangane da wani babban laifi da mafi yawancinmu a yau muke aikatawa. Laifi mai tsananin muni amma a yau mun mayar da shi kamar iskar da muke shaka.

Wane laifi ne wannan? Shi ne laifin gulma/giba, wanda kuma ake kira da cin naman ɗan uwa. Munin laifin nan ya girma, domin Manzon Allah (saw), an ruwaito cewa, ya ce laifin giba ya fi muni fiye da na zina.

Babu shakka mu kiyayi kanmu, mu barranta da gulma, musamman ma ga shi soshalmidiya tana ƙarfafa mana aikata wannan saɓo. Lallai mu kiyaye.”
Allah sa mu dace, Amin.
Mu wuni lafiya.

Naku,
Bashir Yahuza Malumfashi,
Editan Mujallar Taskar Gizago.

Previous Post

GENERAL BURATAI PAYS HOMAGE TO GENERAL BUHARI

Next Post

TSOKACINMU NA YAU (10)

Related Posts

Itaciyar Isa Dika: Bishiya Mai Ɗimbin Tarihi
Gizago

Itaciyar Isa Dika: Bishiya Mai Ɗimbin Tarihi

September 26, 2026
SUNANTA UMMU-KHULSUM
Gizago

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1
Gizago

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026
Next Post
TSOKACINMU NA YAU (10)

TSOKACINMU NA YAU (10)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Ana Tuhumar Malamin Musulunci Bisa Auren Mata 75

Ana Tuhumar Malamin Musulunci Bisa Auren Mata 75

June 24, 2023
Harkokin Adabi A Arewacin Najeriya: Jiya, Yau Da Gobe

Harkokin Adabi A Arewacin Najeriya: Jiya, Yau Da Gobe

November 10, 2023
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026
Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawa Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (4)

Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawa Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (4)

January 2, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Rikici Ya Kacame Tsakanin Moofy Da Tage A Kan Pantami
  • NASIHARMU TA YAU 17
  • NASIHARMU TA YAU (16)

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Rikici Ya Kacame Tsakanin Moofy Da Tage A Kan Pantami

Rikici Ya Kacame Tsakanin Moofy Da Tage A Kan Pantami

October 10, 2026
NASIHARMU TA YAU 17

NASIHARMU TA YAU 17

October 10, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.