• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Thursday, October 15, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Sarauta

Madakin Zazzau Ya Sauka Daga Muƙaminsa Na Hakimin Basawa

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
August 4, 2023
in Sarauta
0
Madakin Zazzau Ya Sauka Daga Muƙaminsa Na Hakimin Basawa

Madakin Zazzau, Alhaji Muhammadu Munnir Ja'afaru

59
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Madakin Zazzau Ya Sauka Daga Muƙaminsa Na Hakimin Basawa

Madakin Zazzau, tsohon Daraktan Hukumar Tashoshin Jiragen Ruwa na Nigeria, Alhaji Muhammadu Munnir Ja’afaru ya ajiye muƙaminsa na Hakimin Basawa a Masarautar Zazzau.

Related posts

Masarautar Katsina Ta Karrama Dakta Haruna Maiwada

Masarautar Katsina Ta Karrama Dakta Haruna Maiwada

September 27, 2026
Ya Zama Wajibi A Tallafa Wa Matasa A Masarautar Galadiman Katsina

Ya Zama Wajibi A Tallafa Wa Matasa A Masarautar Galadiman Katsina

August 10, 2026

Kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito, sanarwar ajiye muƙamin ta fito ne daga Abdullahi Aliyu Ƙwarbai, Jami’in Watsa Labarai na Masarautar Zazzau, wanda ya bayyana cewa tuni Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli ya amince da saukar tasa, har ma ya naɗa wani Hakimin ya maye gurbinsa.

“Dangane da samun wasiƙa mai ɗauke da kwanan wata 29 ga Yuli, 2023 daga Madakin Zazzau, Alhaji Muhammadu Munnir Ja’afaru, Hakimin Basawa, Mai Martaba Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli CFR, LLD ba tare da ɓata lokaci ba, ya amince da naɗin Architect Haruna Abubakar Bamalli, Barde Ƙerrariyyan Zazzau, Hakimin Zangon Aya a matsayin Hakimin Basawa,” kamar yadda Jami’in Watsa Labaran Masarautar Zazzau ya bayyana.

Previous Post

MARYAM SHATTY: Shin Me Ta Tare Wa Wasu Ne?

Next Post

Huɗubar Jumu’a A Taƙaice Daga Masallacin Dr. Yunusa Zuba- Abuja

Related Posts

Masarautar Katsina Ta Karrama Dakta Haruna Maiwada
Sarauta

Masarautar Katsina Ta Karrama Dakta Haruna Maiwada

September 27, 2026
Ya Zama Wajibi A Tallafa Wa Matasa A Masarautar Galadiman Katsina
Sarauta

Ya Zama Wajibi A Tallafa Wa Matasa A Masarautar Galadiman Katsina

August 10, 2026
Galadiman Katsina Ya Karrama Ni Matuƙa – Waziri Shehu Musa
Sarauta

Galadiman Katsina Ya Karrama Ni Matuƙa – Waziri Shehu Musa

October 26, 2025
Next Post
Huɗubar Jumu’a A Taƙaice Daga Masallacin Dr. Yunusa Zuba- Abuja

Huɗubar Jumu'a A Taƙaice Daga Masallacin Dr. Yunusa Zuba- Abuja

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

ABDULLAHI ALKWATONAWI: ALLAH JI ƘAN ƊAN UWA DA RAHAMA

ABDULLAHI ALKWATONAWI: ALLAH JI ƘAN ƊAN UWA DA RAHAMA

February 13, 2025
ƘUNGIYAR HAUSAWA ZALLA: TA INA ZA A FARA KUMA DA WACE MANUFA? (2)

ƘUNGIYAR HAUSAWA ZALLA: TA INA ZA A FARA KUMA DA WACE MANUFA? (2)

May 7, 2025
Visit to Biu

Visit to Biu

May 11, 2024

Bakan Gizo

August 27, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Gwamna Radda Ya Cancanci Maimaita Kujerarsa
  • NASIHARMU TA YAU (21)
  • An Appeal to Northern Nigeria’s Social Media Activists

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Gwamna Radda Ya Cancanci Maimaita Kujerarsa

Gwamna Radda Ya Cancanci Maimaita Kujerarsa

October 14, 2026
NASIHARMU TA YAU (21)

NASIHARMU TA YAU (21)

October 14, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.