NASIHARMU TA YAU (21)

__________
ZUWA GA GWAMNA UBA SANI
Ina kira ga Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani da sauran al’umma, da a tausaya wa Malam Ahmad Abubakar Zakka da iyalinsa, a ceto su daga wannan uƙuba ta ‘yan bindiga. Yau kwanaki 9 ke nan cur suna cikin daji. Jaririyarsu ma ko riga babu a jikinta. Allah ka kawo mana ƙarshen wannan matsala ta tsaro. Amin.
__________













