• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, September 21, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Ta'aziyya

ABDULLAHI ALKWATONAWI: ALLAH JI ƘAN ƊAN UWA DA RAHAMA

TA'AZIYYA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
February 13, 2025
in Ta'aziyya
0
ABDULLAHI ALKWATONAWI: ALLAH JI ƘAN ƊAN UWA DA RAHAMA

Marigayi Malam Abdullahi Alkwatonawi

44
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

ABDULLAHI ALKWATONAWI: ALLAH JI ƘAN ƊAN UWA DA RAHAMA

Marigayi Malam Abdullahi Alkwatonawi

 

Related posts

SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina

SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina

September 9, 2026
Malumfashi: Mun Yi Babban Rashin Uba

Malumfashi: Mun Yi Babban Rashin Uba

September 7, 2026

                                •••
       Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un!

A jiya Laraba – 13-08-1446 = 12-02-2025 da maraice, Shugaban Ƙungiyar Gizago ta Najeriya, Malam Muhammad Kabir MK Adam Gombe ya sanar da ni labarin rasuwar ɗaya daga cikin manyan shugabannin ƙungiyar, Malam Abdullahi Alkwatonawi, wanda dama yake cikin doguwar jinya, kafin rasuwar tasa.

Marigayin, ɗan asalin Jihar Kano ne, wanda ya yi zama a Legas, inda ya riƙa gudanar da harkokinsa na neman abinci.

A can Legas ɗin, marigayin ya riƙe muƙamai da dama a Ƙungiyar Gizago, kama tun daga Shugaban Gizagawan Jihar Legas, zuwa Mataimakin Shugaban Kungiya na Ƙasa da kuma Ma’ajin Ƙungiya na Ƙasa.

Marigayi Abdullahi mutum ne mai zumunci da ƙoƙarin hidima ga ‘ya’yan ƙungiya da ƙoƙari da tsayin daka wajen inganta zumunta a cikin ƙungiya.

A madadin ni kaina, Bashir Yahuza Malumfashi, Fasihin Galadiman Katsina-I da iyalina, ina miƙa gaisuwar ta’aziyya ga iyalansa da ɗaukacin Gizagawan Zumunci, ‘yan uwa da abokan arziƙi.

A yadda kafin rasuwarsa ya sha jinya, muna rokon Allah Ya sa ta zama kaffara a gare shi. Muna roƙon Allah Ya ji ƙan shi da rahama.

AMIN-SUMMA-AMIN
•••

Previous Post

ENDING BANDITRY AND KIDNAPPING IN THE NORTHWEST: WHETHER DIALOGUE IS THE ANSWER

Next Post

BAYAN KAMMALA TARON HAƊIN KAN ƘASA A NIJAR, KO ƘUDURORIN TARON ZA SU YI TASIRI?

Related Posts

SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina
Ta'aziyya

SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina

September 9, 2026
Malumfashi: Mun Yi Babban Rashin Uba
Ta'aziyya

Malumfashi: Mun Yi Babban Rashin Uba

September 7, 2026
Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal
Ta'aziyya

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal

June 10, 2026
Next Post
BAYAN KAMMALA TARON HAƊIN KAN ƘASA A NIJAR, KO ƘUDURORIN TARON ZA SU YI TASIRI?

BAYAN KAMMALA TARON HAƊIN KAN ƘASA A NIJAR, KO ƘUDURORIN TARON ZA SU YI TASIRI?

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Ƙafur Jihar Katsina

Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Ƙafur Jihar Katsina

February 8, 2026
KTSTA: HARKAR SUFURI A HANNUN GWANI (2)

KTSTA: HARKAR SUFURI A HANNUN GWANI (2)

July 27, 2025
Yaƙi Da Ta’addanci: Gwamnatin Tarayya Za Ta Saka Son Ƙasa A Zukatan Al’umma  – Minista

Yaƙi Da Ta’addanci: Gwamnatin Tarayya Za Ta Saka Son Ƙasa A Zukatan Al’umma  – Minista

December 23, 2023
ABBANY RARA YA AMSA ƘALUBALEN NAZIRU

ABBANY RARA YA AMSA ƘALUBALEN NAZIRU

October 18, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.