NASIHARMU TA YAU (25)

__________
Ya ‘yan uwa ‘yan Najeriya, a yayin da muke tunkarar zaɓuɓɓuka a shekara mai kamawa, lallai mu zama masu kishin ƙasa, masu kishin kanmu da al’ummarmu. Mu tabbatar mun zaɓi shugabannin da suka dace, masu kishin ƙasa kuma masu kishin al’umma. Kada mu yi zaɓe saboda wata manufa ta burin ƙashin kanmu.
__________












