• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, September 21, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

An Karrama Ɗanmadamin Yusufari Da Kambin Yabo Da Girmamawa

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
November 13, 2023
in Babban Labari
0
An Karrama Ɗanmadamin Yusufari Da Kambin Yabo Da Girmamawa

A dama, Injiniya Hassan Mohammed ne yake amsar Kambin Karramawa

29
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

An Karrama Ɗanmadamin Yusufari Da Kambin Yabo Da Girmamawa

~~~~~~~
A jiya Lahadi, kamfanin mujallar ‘Our Nigeria News Magazine’ ya gudanar da bikin karrama fitattun mutane da suke wa al’umma hidima, ciki har da fitaccen matashi mai taimaka wa matasa, Injiniya Hassan Mohammed da Kambin Girmamawa.

Related posts

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

September 3, 2026

Injiniya Hassan, wanda shi ne Ɗanmadamin Yusufari, an karrama shi ne da Kambin General Excellence Award on Youth Development, bisa la’akari da himmarsa da ƙoƙarinsa wajen tallafa wa matasa da kuma yadda yake taimako wajen samar da zaman lafiya ga al’umma.

Haka kuma, a yayin bikin, an zaƙulo wasu fitattun mutane da suke taimakon al’umma a fannoni da dama, su ma aka karrama su. Cikin mutanen da aka karrama sun haɗa da mai martaba Oba (Dr). Hammed Adekunle Makama, CON, Teghosun III, Olowu na Masarautar Owu-Kuta da mai martaba Dr. Abubakar Ali da mai girma Alabo Emeritus da Manjo-Janar Victor Okwudili Ezegwu (mai ritaya) da Dr. Maryam Yunusa Danjaki.

A yayin bikin karramawar, wanda ya gudana a Babban Zauren Taro Na Ƙasa-da-Ƙasa da ke Abuja, Mai girma Ambassada, Dokta, Laftanar-Janar Tukur Yusufu Buratai, CFR, wanda kuma shi ne Betaran Biu kuma Garkuwan Keffi, Sadaukin Ƙauran Namoda, Jagomolu na Shakiland, Ƙauran Gusau, Jarman Maradun kuma Birman ba Bwari, Magayaƙin Ƙasar Hausa, shi ne Babban Baƙo da ya jagoranci taron daga farko har ƙarshe.

Wasu daga manyan baƙi a yayin bikin sun haɗa da Riya Admiral Adamu Biu da Dr. Babangida Aliyu da Farfesa Barnabas Ekpo da Dr. Bassey Omini da Zack Orji da Dr. Abubakar Muhammad Sani da Maryam Umar Gombe da sauransu da dama.
~~~~~~~

A hagu, Betaran Biu ne, Ambassada Tukur Yusufu Buratai, CFR yake taya waɗanda aka karrama murna
Previous Post

Gwamnatin Tarayya ta ƙaryata zargin da Peter Obi ya ce ƙaramin kasafin ƙarshen 2023 ba shi da amfani

Next Post

INEC Ta Nesanta Kanta Daga Zargin Baddala Ƙuri’un Zaɓen Gwamnan Kogi

Related Posts

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?
Babban Labari

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta
Babban Labari

Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

September 3, 2026
KATSINA_2026: Bikin Ranar Marubutan Hausa ta Duniya
Babban Labari

KATSINA_2026: Bikin Ranar Marubutan Hausa ta Duniya

August 29, 2026
Next Post
Zaɓen gwamna: Mutum 2,318,919 za su yi zaɓe a Imo, 1,833,160 a Kogi, 1,017,613 a Bayelsa, inji INEC

INEC Ta Nesanta Kanta Daga Zargin Baddala Ƙuri'un Zaɓen Gwamnan Kogi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Maryam ‘Yar Aljanna (2)

Maryam ‘Yar Aljanna (2)

June 22, 2026
DAY 3 FESTIVAL OF AUTHORS KADUNA 2024

DAY 3 FESTIVAL OF AUTHORS KADUNA 2024

October 25, 2024
Hukuncin Nnamdi Kanu: Minista Bianca ta Nemi Igbo Su Guji Tada Fitina

Hukuncin Nnamdi Kanu: Minista Bianca ta Nemi Igbo Su Guji Tada Fitina

November 22, 2025
Za Mu Tunkari Matsalolin Ruwa Da Gaske A Jihar Katsina – Injiniya Tukur

Za Mu Tunkari Matsalolin Ruwa Da Gaske A Jihar Katsina – Injiniya Tukur

July 17, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.