• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Thursday, September 10, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Addini

Muhammadu (Saw): Haske Mai Haskakawa

ADDINI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
November 21, 2025
in Addini
0
Muhammadu (Saw): Haske Mai Haskakawa

Bashir Yahuza Malumfashi, Fasihin Galadiman Katsina-1

23
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Muhammadu (Saw): Haske Mai Haskakawa

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Extremism, Laxity and Moderation in Islam

Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

August 21, 2026
Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

August 12, 2026
Bashir Yahuza Malumfashi, Fasihin Galadiman Katsina-1


                          •••••••
A yau Juma’a, rana wacce ita ce shugabar ranakun mako, rana ce da ake buƙatar mu yawaita salati da sallama ga fiyayyen talikai, Annabi Muhammadu, tsira da aminci su ƙara tabbata a gare shi da ahalinsa da sahabbansa da dukkan talikai da suka tsaya a tafarkinsa har zuwa ƙarshen duniya.

Yadda Juma’a take shugabar ranaku, Manzon Allah Muhammadu (saw) shi ne shugaban dukkan manzannin Allah. Shi ne ya fi kowa tarbiyya. Shi ne ya fi kowa tausayi da jin ƙai a cikin halittun Allah. Shi ne Allah ya aiko mana domin ya zama rahama ga dukkan halittunsa.

A yau Juma’a, mu nemi kusanci da Allah, ta hanyar yawaita salati ga Manzonsa, Muhammadu (saw). Mu yi tawassuli da ƙaunarsa, mu nemi dukkan abin da muke so daga Allah.

Ya Allah, kai ka ce mu roƙe ka. Kai ne mahaliccinmu, kai kaɗai muke wa bauta kuma kai kaɗai muke neman taimakonsa. Ba mu da ƙarfi, ba mu da iko sai kai kaɗai Allah. Kai ke da kowa kuma kai ke da komai.

Ya Allah, domin ƙaunar Manzonka, Badadinka, Muhammadu (saw), Allah ka duba lamarinmu a ƙasar nan, ka kawo mana ƙarshen dukkan abin da muke tsoro. Ka ba mu aminci, aminci da aminci. Allah ka azurta mu da dukkan abin da yake arziki a gare ka, duniya da lahira. Ka kare mu daga dukkan sharri. Amin-Summa-Amin!
_______________

Previous Post

TAKAICI: Waɗannan… Duk A Cikin Mako Ɗaya?

Next Post

Hukuncin Nnamdi Kanu: Minista Bianca ta Nemi Igbo Su Guji Tada Fitina

Related Posts

Extremism, Laxity and Moderation in Islam
Addini

Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

August 21, 2026
Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja
Addini

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

August 12, 2026
BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA
Addini

BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA

June 16, 2026
Next Post
Hukuncin Nnamdi Kanu: Minista Bianca ta Nemi Igbo Su Guji Tada Fitina

Hukuncin Nnamdi Kanu: Minista Bianca ta Nemi Igbo Su Guji Tada Fitina

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

IGABI AIR STRIKE: A Call for Justice

IGABI AIR STRIKE: A Call for Justice

December 5, 2023
Za Mu Inganta Rayuwa Da Ayyukan ‘Yan Jarida – Minista Idris

Nijeriya Ta Ba Amurka Tabbacin Ci Gaba Da Riƙo Da ‘Yancin ‘Yan Jarida

November 27, 2023
YUSUFARI EMIRATE COUNCIL CONFERS TRADITIONAL TITLES TO LIEUTENANT GENERAL TY BURATAI (RTD) CFR, ENGINEER HASSAN MUHAMMAD AND OTHERS

YUSUFARI EMIRATE COUNCIL CONFERS TRADITIONAL TITLES TO LIEUTENANT GENERAL TY BURATAI (RTD) CFR, ENGINEER HASSAN MUHAMMAD AND OTHERS

January 1, 2024
ƊANLADI HARUNA

ƊANLADI HARUNA

July 12, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai
  • Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?
  • SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

September 10, 2026
Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.