• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Thursday, January 22, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

Katsinawa Suna Murna Da Ɗaukakar Da Maryam Idris Ta Samu

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
September 20, 2025
in Labarai
0
Katsinawa Suna Murna Da Ɗaukakar Da Maryam Idris Ta Samu

Hajiya Maryam Idris

63
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Katsinawa Suna Murna Da Ɗaukakar Da Maryam Idris Ta Samu

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Bura women Celebrate Bukar Usman at 83

Ƙungiyar Matan Al’ummar Bura Sun Karrama Dr. Bukar Usman Bisa Cika Shekaru 83

January 9, 2026
Sojoji Sun Ƙwato Muggan Makamai A Jihar Taraba

Sojoji Sun Ƙwato Muggan Makamai A Jihar Taraba

January 5, 2026
Hajiya Maryam Idris

 

                        __________

A wata sanarwa ta musamman daga Fadar Gwamnatin Jihar Katsina, Gwamna Radda, a madadin al’ummar jihar, ya yaba tare da taya murna da naɗin Maryam Idris a matsayin Wakiliyar Najeriya a Ƙungiyar Ƙasashe Masu Arziƙin Man Fetur ta Duniya (OPEC).

Maryamu, wadda a halin yanzu take riƙe da muƙamin Darakta-Janar a Kamfanin NNPC Trading Limited, ‘yar asalin Jihar Katsina ce.

Sanarwar, wacce Sakataren Watsa Labarai na Gwamnan, Malam Ibrahim Kaulah Mohammed ya sanya wa hannu, ya ce, yayin da yake bayani a kan wannan naɗi, Gwamna Radda ya bayyana shi a matsayin shaida ga ingancin ƙwararrun mutanen da Jihar Katsina ke ci gaba da samarwa don hidima ga ƙasa da ƙetare.

“Muna alfahari da cewa ‘ya mace daga Katsina ta samu ci gaba, har aka amince da ita, ta wakilci Najeriya a irin wannan babbar ƙungiya mai martaba a faɗin duniya,” in ji Gwamnan.

Ya yi amanna da cewa Maryamu za ta yi amfani da ƙwarewarta a harkar mai da iskar gas wajen kare muradun Najeriya a Ƙungiyar OPEC.

Gwamnan ya kuma lura da cewa wannan naɗi yana nuna jajircewar Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na naɗa ‘yan Najeriya masu cancanta a muhimman muƙamai, ba tare da la’akari da jihar da suka fito ba.

Gwamna Radda ya yi wa Maryamu fatan nasara a sabon aikinta, tare da ba ta shawarar cewa, ta ci gaba da kasancewa jakadiya tagari ga Jihar Katsina da Najeriya baki ɗaya.
_______________

Previous Post

SASSANYAN AMINCI (7)

Next Post

Digirin Girmamawa: Ya Kamata Jami’o’in Najeriya Su Karrama Rarara

Related Posts

Bura women Celebrate Bukar Usman at 83
Labarai

Ƙungiyar Matan Al’ummar Bura Sun Karrama Dr. Bukar Usman Bisa Cika Shekaru 83

January 9, 2026
Sojoji Sun Ƙwato Muggan Makamai A Jihar Taraba
Labarai

Sojoji Sun Ƙwato Muggan Makamai A Jihar Taraba

January 5, 2026
Hukuncin Nnamdi Kanu: Minista Bianca ta Nemi Igbo Su Guji Tada Fitina
Labarai

Hukuncin Nnamdi Kanu: Minista Bianca ta Nemi Igbo Su Guji Tada Fitina

November 22, 2025
Next Post
Digirin Girmamawa: Ya Kamata Jami’o’in Najeriya Su Karrama Rarara

Digirin Girmamawa: Ya Kamata Jami'o'in Najeriya Su Karrama Rarara

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

My Takeaways from IBB’s Autobiography

My Takeaways from IBB’s Autobiography

March 18, 2025
Taron editoci: Tinubu na so a riƙa yaɗa kyawawan labarai don jawo zuba jari a Nijeriya

Shugaba Tinubu Ya Naɗa Minista Idris Cikin ‘Yan Kwamitin Garambawul

January 16, 2024
ACF to TINUBU: MR. PRESIDENT, YOUR GOVERNMENT NEGLECTS AND SIDELINES AREWA

ACF to TINUBU: MR. PRESIDENT, YOUR GOVERNMENT NEGLECTS AND SIDELINES AREWA

August 1, 2025
TSOKACINMU NA YAU (08)

TSOKACINMU NA YAU (08)

March 8, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (1)
  • Cikar Shekaru 83 A Duniya: Ranar Da Na Ga Zumunci Da Fatan Alheri Daga Masoya
  • Nazari, Tsokaci Da Sharhin Littafin Tarkon Mut’a

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (1)

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (1)

January 21, 2026
My 83rd Birthday and the Kindred Spirit

Cikar Shekaru 83 A Duniya: Ranar Da Na Ga Zumunci Da Fatan Alheri Daga Masoya

January 19, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.