• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, September 20, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

Yan Bindiga Sun Sako Miji Da Matarsa Bayan An Biya Naira Miliyan 50

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
September 18, 2025
in Labarai
0
Yan Bindiga Sun Sako Miji Da Matarsa Bayan An Biya Naira Miliyan 50

Anas Ahmadu da iyalinsa

11
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

‘Yan Bindiga Sun Sako Miji Da Matarsa Bayan An Biya Naira Miliyan 50

Daga Wakilinmu

Related posts

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026
Anas Ahmadu da iyalinsa

__________

A jiya Laraba da dare ne ‘yan bindiga da suka sace ɗan kasuwa a Katsina, Anas Ahmadu, tare da matarsa Halimatu mai juna biyu na watanni bakwai, da kuma ‘yarsu ‘yar shekara biyu, bayan sun biya Naira dubu 50 a matsayin kuɗin fansa, kamar yadda Jaridar Daily Trust ta ruwaito.

‘Yan bindigar sun sako su ne, bayan sun shafe makonni uku a hannunsu, in ji wani ɗan uwansu, wanda ya tabbatar da lamarin ga ‘yan jarida.

Ɗan uwan, wanda aka sakaya sunansa, ya bayyana cewa sai da suka biya kuɗin fansa na Naira miliyan 50, kafin masu garkuwar su sako masa ‘yan uwa.

“Alhamdulillah! Anas, Halimatu da ‘yarsu an sako su daga hannun masu garkuwa da su a daren nan. Suna kan hanyarsu zuwa gida. Amma an biya su kuɗin fansa na Naira miliyan 50,” in ji shi. Ya ƙara da cewa, saboda dalilan tsaro, ba za a bayyana inda aka karɓi waɗanda aka sace ba.

An sace magidantan ne a ranar 26 ga Agusta, 2025, inda aka ɗauke su daga gidansu da ke Unguwar Canada Quarters, cikin garin Katsina.

Da farko, masu garkuwar sun nemi kuɗin fansa na Naira miliyan 600, amma daga bisani suka rage zuwa miliyan 100 a ranar 3 ga Satumba, kafin a ƙarshe su amince da Naira miliyan 50.
_______

Previous Post

Abin Da Ya Sa Na Naɗa Mataimaka 85 – Ciyaman Mukhtari City

Next Post

SASSANYAN AMINCI (7)

Related Posts

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin
Labarai

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda
Labarai

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026
Katsina A Makon Jiya (Daga 24 Zuwa 30-08-2026)
Labarai

Katsina A Makon Jiya (Daga 24 Zuwa 30-08-2026)

August 31, 2026
Next Post
SASSANYAN AMINCI (7)

SASSANYAN AMINCI (7)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

SHEIKH YAKUBU YAHAYA KATSINA: ZUWAN KA TA’AZIYYAR BUHARI KOYI NE DA HALAYEN MANZON ALLAH (SAW)

SHEIKH YAKUBU YAHAYA KATSINA: ZUWAN KA TA’AZIYYAR BUHARI KOYI NE DA HALAYEN MANZON ALLAH (SAW)

July 18, 2025
Muhammadu (Saw): Manzon Tsira Sha Yabo

Muhammadu (Saw): Manzon Tsira Sha Yabo

November 14, 2025
MARTYR

MARTYR

August 28, 2024
Lallai Hukuma Ta Tallafa Wa Marubuta Domin Yaƙar Jahilci – Sheikh Gamawa

NASIHAR JUMU’A: Daga Sheikh Aliyu Said Gamawa

September 1, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.