• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, September 15, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Nishadi

BATUN ƘAUYAWA DAY: ZUWA GA ABBA ALMUSTAPHA

BUƊAƊƊIYAR WASIƘA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
May 19, 2025
in Nishadi
0
BATUN ƘAUYAWA DAY: ZUWA GA ABBA ALMUSTAPHA

Abba Almustapha da Sadiya Garba Yakasai

18
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

BATUN ƘAUYAWA DAY:
ZUWA GA ABBA ALMUSTAPHA

Daga Sadiya Garba

Related posts

ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

September 13, 2026
TSAKANIN ALI JITA DA SOJABOY: WANE NE YA FI GASKIYA?

TSAKANIN ALI JITA DA SOJABOY: WANE NE YA FI GASKIYA?

February 15, 2026

Malam Abba, har yau ka kasa hana matan fim yawo ba mayafi, tun da al’ada suke koyarwa; to ai ba al’adar Bahaushe ce yawo ba mayafi ba, ko su daban suke?

“Ba ƙauyawa ya kamata ka hana ba, gyara za ka ce a yi amma akwai masu yin shiga ta mutunci a kauyawan, har su ba ka sha’awa. Kuma al’ada ce ta Bahaushe. Na ga a gida suke yi, asalin ƙauyawan kuma ba cakuɗe da maza ba.

Ya za ka yi gyaran finafinan da ake yin abubuwan da ba su dace ba, ake aron wasu yaruka ake liƙa wa Hausawa, waɗanda ba na su ba?

Ba na goyon bayan hana Ƙauyawa Day. Ina goyon bayan a tsaftace harkar, ba a hana ba. Gaskiya hukuncin ya yi tsauri. Ga iya shege nan kalakala ana yi a TikTok, ba ka hana ba sai Ƙauyawa Day Gwara dai a ce a gyara, ba a hana ba.

Ra’ayina ne. Ka fara gyara gida kafin ka gyara dawa.
_______________

Sadiya Garba Yakasai, marubuciyar Hausa ce a Kano

Previous Post

MALAM LAWANTI

Next Post

CONGRATULATIONS TO ESTEEMED VC FUDMA: PROF. AMINU ADO KAFUR

Related Posts

ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya
Nishadi

ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

September 13, 2026
TSAKANIN ALI JITA DA SOJABOY: WANE NE YA FI GASKIYA?
Nishadi

TSAKANIN ALI JITA DA SOJABOY: WANE NE YA FI GASKIYA?

February 15, 2026
Rasuwar ‘Yar Kannywood Jidda Fulani: Ko Furodusa Aminu Saira Ya Kyauta?
Nishadi

Rasuwar ‘Yar Kannywood Jidda Fulani: Ko Furodusa Aminu Saira Ya Kyauta?

December 27, 2025
Next Post
CONGRATULATIONS TO ESTEEMED VC FUDMA: PROF. AMINU ADO KAFUR

CONGRATULATIONS TO ESTEEMED VC FUDMA: PROF. AMINU ADO KAFUR

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Illolin Magungunan Ƙara Ƙarfin Maza Ga Lafiyar Ɗan Adam

Illolin Magungunan Ƙara Ƙarfin Maza Ga Lafiyar Ɗan Adam

October 20, 2025
HAƊARIN MOTA: Gizagawan Najeriya Sun Yi Dubiya Ga ‘Yar Uwa Ruƙayya Jos

HAƊARIN MOTA: Gizagawan Najeriya Sun Yi Dubiya Ga ‘Yar Uwa Ruƙayya Jos

October 23, 2023
Ƙuncin Rayuwa: Matasa Ku Tashi Ku Nemi Ilimi Da Sana’a – In Ji MAK

Ƙuncin Rayuwa: Matasa Ku Tashi Ku Nemi Ilimi Da Sana’a – In Ji MAK

August 15, 2023
TSOKACINMU NA YAU (16)

TSOKACINMU NA YAU (16)

March 16, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78
  • ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya
  • SUNANTA UMMU-KHULSUM

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

MALAM SULE LAMIDO:  Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

September 15, 2026
ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

September 13, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.