• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, July 26, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Ta'aziyya

TUNAWA DA JARUMI: Laftanar-Kanar Abu Ali

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
November 7, 2023
in Ta'aziyya
0
TUNAWA DA JARUMI: Laftanar-Kanar Abu Ali

Marigayi Abu Ali

48
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

TUNAWA DA JARUMI:
Laftanar-Kanar Abu Ali

~~~~~~~
Yau shekara 7 ke nan da rasuwar Laftanar-Kanar Abu Ali, wanda ya rasu a fagen dagar yaƙi da ‘yan Boko Haram. Allah Ya ji ƙan shi da rahama!
~~~~~~~

Related posts

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal

June 10, 2026
Malumfashi An Yi Babban Rashi

Malumfashi An Yi Babban Rashi

May 11, 2026

Ba kuka za mu
Nace yi maka ba.

Ba yagalgala riguna
Za mu ɗora yi ba.

Ba ihun kwarmato
Muke yi maka ba.

Ba jerangiyar magana
Ta kasance abin ba.

Ba lokacin yaɗa
Kurari ne a nan ba.

Ba za mu ɓige
Da ƙidaya tushe ba.

Ba za mu bari
Ayyukanka su mace ba.

Ba za mu bari gafalallu
Su yi nasara ba.

Ba za mu nisa da
Biɗar maka sauƙi ba.

Ba za mu gajiya
Da roƙon Allah ba.

Ba za mu bar kiran
Ar-Rahman jigo ba.

~~~~~~~
© Bashir Yahuza Malumfashi.
Na rubuta waƙen nan
tun ranar 7-11-2016.
~~~~~~~

Marigayi Abu Ali
Previous Post

Shugaban INEC ya gargaɗi ma’aikata su yi aiki da gaskiya a zaɓen gwamnonin Bayelsa, Imo da Kogi

Next Post

Gargaɗin Amurka kan Nijeriya na tada hankulan jama’a, kuma ya na yin illa ga tattalin arzikin ƙasa – Minista

Related Posts

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal
Ta'aziyya

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal

June 10, 2026
Malumfashi An Yi Babban Rashi
Ta'aziyya

Malumfashi An Yi Babban Rashi

May 11, 2026
Malumfashi Mun Yi Babban Rashi
Ta'aziyya

Malumfashi Mun Yi Babban Rashi

March 26, 2026
Next Post
Gargaɗin Amurka kan Nijeriya na tada hankulan jama’a, kuma ya na yin illa ga tattalin arzikin ƙasa – Minista

Gargaɗin Amurka kan Nijeriya na tada hankulan jama'a, kuma ya na yin illa ga tattalin arzikin ƙasa - Minista

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Dokta T.S SAULAWA: Hadimin Al’umma A Koyaushe

Dokta T.S SAULAWA: Hadimin Al’umma A Koyaushe

December 13, 2025
BAKIN JAƁA (3)

BAKIN JAƁA (3)

September 9, 2025
HANYAR TSIRA (SAW)

HANYAR TSIRA (SAW)

November 26, 2023
Dr. Bukar Usman Reviews Historical Book on the Lassa Community

Dr. Bukar Usman Reviews Historical Book on the Lassa Community

June 19, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • General Buratai to Marry Off His Daughter Today
  • Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya
  • Saƙon Godiya Da Bangajiya

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

July 25, 2026
Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.