• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Saturday, July 25, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

GASAR ƘIRƘIRA: Pharmacist Isa Ya Ci Kyautar Naira Miliyan 10 Daga Pharm Musa A. Bello

Musa A. Bello by Musa A. Bello
October 29, 2023
in Babban Labari
0
GASAR ƘIRƘIRA: Pharmacist Isa Ya Ci Kyautar Naira Miliyan 10

Pharmacist Isa Ɗahiru

16
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

GASAR ƘIRƘIRA: Pharmacist Isa Ya Ci Kyautar Naira Miliyan 10

Daga Pharm Musa A. Bello

Related posts

Budurwa Mai Aikin Tausa Ta Mutu A Gidan Minista

Budurwa Mai Aikin Tausa Ta Mutu A Gidan Minista

July 15, 2026
Jami’an Tsaro Sun Ceto Ɗalibai da Malaman Oyo

Jami’an Tsaro Sun Ceto Ɗalibai da Malaman Oyo

July 11, 2026

~~~~~~~
Pharmacist Isah Ɗahiru ya ci gasar fasaha ta ƙirƙira da Hukumar Kula Da Al’amuran Sadarwa (NCC – Nigerian Communications Commission) ta shirya, inda ya samu kyautar Naira miliyan goma.

Malam Isa ya ci wannan gasar ce a sakamakon ƙirƙira da ya yi na wani abin taimako ga masu matsalar rashin iya riƙe fitsari, a sanadiyyar dalilai kamar tsufa, rashin lafiya da sauransu, wacce ya sanya wa suna “Smart Bladder.”

Smart Bladder dai an tsara ta ne kamar Pampers, wacce ake sa wa amma tana da kimiyyar da ke bai wa mutum damar sarrafa aikin mararsa.

“Wannan fasaha ce mai ban sha’awa da ta kasance irin ta ta farko da aka taɓa ƙirƙira a wannan nahiyar tamu. Muna alfahari da shi da wannan ƙirƙira tasa.” In ji masanin magunguna, Pharm Musa A. Bello.

Game da Malam Isah Ɗahiru kuwa, Malam Musa ya ce “ɗan ajinmu ne a Jami’ar Ahmadu Bello Zaria kuma tare muka kammala karatu. Saboda haka wannan nasara ta dukkan ‘yan ajinmu na U13PH ce da mutanen Arewa da Najeriya gaba ɗaya.

“Tabbas al’ummarmu akwai fahasa. Allah Ya taimaka. Jama’a ku taya shi murna, domin alfahari da shi a matsayin ɗan Arewa, ɗan Najeriya, ɗan Afrika.”
~~~~~~~

Pharmacist Isa Ɗahiru
Pharmacist Isa Ɗahiru da cakinsa na Naira miliyan goma
Previous Post

Bayan Nasara A Kotun Ƙoli, Shugaba Tinubu Zai Ci Gaba Da Aikin Gina Nagartacciyar Ƙasa – Idris

Next Post

Gwamnatin Tinubu ba za ta ƙaƙaba wa jama’a takunkumin hana magana ba – Minista

Related Posts

Budurwa Mai Aikin Tausa Ta Mutu A Gidan Minista
Babban Labari

Budurwa Mai Aikin Tausa Ta Mutu A Gidan Minista

July 15, 2026
Jami’an Tsaro Sun Ceto Ɗalibai da Malaman Oyo
Babban Labari

Jami’an Tsaro Sun Ceto Ɗalibai da Malaman Oyo

July 11, 2026
ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria
Babban Labari

Asusun Tallafi na ACF Ya Tsara Sabuwar Hanyar Bunƙasa Ilimi da Ƙarfafa Al’ummar Arewa

June 25, 2026
Next Post
Gwamnatin Tinubu ba za ta ƙaƙaba wa jama’a takunkumin hana magana ba – Minista

Gwamnatin Tinubu ba za ta ƙaƙaba wa jama'a takunkumin hana magana ba - Minista

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Gwamnatin Tinubu Za Ta Fifita Amfani Da Na’urorin Zamani A Gidajen Rediyo Sa Talabijin – Minista

Gwamnatin Tinubu Za Ta Fifita Amfani Da Na’urorin Zamani A Gidajen Rediyo Sa Talabijin – Minista

October 26, 2023
Matsalolin Da Suka Daƙile Super Eagles Daga Gasar Kofin Duniya

Matsalolin Da Suka Daƙile Super Eagles Daga Gasar Kofin Duniya

November 17, 2025
Gidauniyar Qatar Foundation Za Ta Gina Katafariyar Makaranta A Jigawa

Gidauniyar Qatar Foundation Za Ta Gina Katafariyar Makaranta A Jigawa

July 7, 2023
Tsakure Daga Littafin Fitilar Matasa (1)

Tsakure Daga Littafin Fitilar Matasa (1)

February 22, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • General Buratai to Marry Off His Daughter Today
  • Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya
  • Saƙon Godiya Da Bangajiya

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

July 25, 2026
Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.