• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, September 15, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

HAƊARIN MOTA: Gizagawan Najeriya Sun Yi Dubiya Ga ‘Yar Uwa Ruƙayya Jos

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
October 23, 2023
in Gizago
0
HAƊARIN MOTA: Gizagawan Najeriya Sun Yi Dubiya Ga ‘Yar Uwa Ruƙayya Jos

Malama Ruƙayya a zaune, tare da Gizagawan Najeriya

12
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

HAƊARIN MOTA: Gizagawan Najeriya Sun Yi Dubiya Ga ‘Yar Uwa Ruƙayya Jos

~~~~~~~
Gizagawan Najeriya sun kai ziyarar dubiya zuwa ga Bagizagiya Malama Ruƙayya Jos, Jihar Filato.

Related posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026

Malama Ruƙayya, wacce a kwanakin baya ta gamu da ibtila’in karaya har uku, a sakamakon haɗarin mota, a halin yanzu take jinya a gida.

Gizagawan Najeriya, reshen Jihar Filato, a ƙarƙashin jagorancin Shugaban Gizagawa na jihar, Muhammed da tsohon Mai Ladabtarwa na Ƙasa, Abubakar Hamisu Yankatsari ne suka wakilci ɗaukacin Gizagawan Najeriya baki ɗaya wurin dubiya da miƙa tallafin kuɗi.

An miƙa wa mai jinyar ₦31, 000, adadin kuɗin da Gizagawan suka haɗa daga junansu, a matsayin tallafi.

An yi zumunci tare da addu’ar Allah Ya ba ta lafiya. Haka kuma an yi godiya ga ɗaukacin Gizagawan Najeriya, da fatan Allah Ya saka wa kowa da alheri.
~~~~~~~

Gizagawan Najeriya, yayin dubiya a Jos
Previous Post

BELLO GALADANCHI: Burina In Ƙwato Wa Talakawa ‘Yanci Daga Azzaluman Shugabanni

Next Post

Organized Crime: AANI Calls for Enhanced Collaboration to Combat the Menace in Africa

Related Posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM
Gizago

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1
Gizago

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026
Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana
Gizago

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

September 5, 2026
Next Post
Organized Crime: AANI Calls for Enhanced Collaboration to Combat the Menace in Africa

Organized Crime: AANI Calls for Enhanced Collaboration to Combat the Menace in Africa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Wike Sent Heads of FCT Agencies, Parastatals Packing

Wike Sent Heads of FCT Agencies, Parastatals Packing

September 28, 2023
Kasafin 2024 Ya Fitfita Jaddada Ajandar Sassaita Nijeriya – Idris

BADAƘALAR NAIRA MILIYAN 585: Gwamnati Ta Fara Binciken Ministar Agaji – Idris

January 8, 2024
Nigeria 2027: How Viable is Obi/Kwankwaso ADC Ticket?

Nigeria 2027: How Viable is Obi/Kwankwaso ADC Ticket?

March 25, 2026
UAE Lifts Ban On Nigerian Travellers

UAE Lifts Ban On Nigerian Travellers

September 12, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78
  • ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya
  • SUNANTA UMMU-KHULSUM

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

MALAM SULE LAMIDO:  Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

September 15, 2026
ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

September 13, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.