• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Thursday, September 10, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 8, 2023
in Babban Labari
3
Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

Hajiya A'ishatu Nahuche

1.2k
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Hamadani Buba

Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

Related posts

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

September 3, 2026

Wata Alhajiya da ke Aikin Hajjin bana a ƙasa mai tsarki, Saudiyya, ta tsinci Dalar Amurka Dubu 80, kimanin Naira Miliyan 60 a kuɗin Najeriya kuma ta miƙa su ga hukuma domin a yi cigiyar mai su, kamar yadda Cibiyar Kula Da Alhazai ta Jihar Sakkwato ta bayyana.

Matar mai suna Hajiya A’ishatu ‘Yanguru Nahuche, asalin daga Zamfara take. Bayan ta tsinci waɗanan maƙudan kuɗi, ba ta ɓata lokaci ba ta miƙa su ga Hukumar Alhazai ta Jihar jihar Zamfara, domin cigiyar masu kuɗin.

Da yake yaba wa halayyar Hajiya A’ishatu, ƙwararren ɗan jarida, Sakataren Watsa Labarai na Shugaban Jam’iyyar PDP na Ƙasa, Alhaji Yusuf Dingyaɗi ya ce: Haƙiƙa wannan ba ƙaramar karramawa da shaidar ƙwarai ta samu ba, mussaman kasancewar ta mutunniyar kirki da ke tsoron Allah da kwaɗayin rahamar Allah. Allah Ya saka mata da alheri.”

Previous Post

Gidauniyar Qatar Foundation Za Ta Gina Katafariyar Makaranta A Jigawa

Next Post

Batun Jami’a A Malumfashi: Ƙarin Bayani Daga Abdullahi Ibrahim Mahuta

Related Posts

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?
Babban Labari

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta
Babban Labari

Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

September 3, 2026
KATSINA_2026: Bikin Ranar Marubutan Hausa ta Duniya
Babban Labari

KATSINA_2026: Bikin Ranar Marubutan Hausa ta Duniya

August 29, 2026
Next Post
Batun Jami’a A Malumfashi: Ƙarin Bayani Daga Abdullahi Ibrahim Mahuta

Batun Jami'a A Malumfashi: Ƙarin Bayani Daga Abdullahi Ibrahim Mahuta

Comments 3

  1. Lami Uba says:
    3 years ago

    Masha allah

    Reply
    • Bashir Yahuza Malumfashi says:
      3 years ago

      Alhamdu lillah. Allah biya.

      Reply
      • Bashir Yahuza Malumfashi says:
        3 years ago

        Amin Amin. Muna godiya sosai.

        Reply

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Buɗe Boda Ba Zai Durƙusar Da Mu Ba – Shugaban Ƙungiyar Makiyaya Kaji

Buɗe Boda Ba Zai Durƙusar Da Mu Ba – Shugaban Ƙungiyar Makiyaya Kaji

July 24, 2023
SAƘON JUMU’A: Daga Malam Anas Saminu Ja’en

SAƘON JUMU’A: Daga Malam Anas Saminu Ja’en

October 6, 2023
HADIZA/SANI: Celebrating 32 Years’ Love and Care

HADIZA/SANI: Celebrating 32 Years’ Love and Care

September 24, 2023
Governor Malam Dikko Constructs 75 New Secondary Schools Across Katsina State

Governor Malam Dikko Constructs 75 New Secondary Schools Across Katsina State

September 12, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai
  • Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?
  • SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

September 10, 2026
Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.