• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Thursday, January 22, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

Batun Jami’a A Malumfashi: Ƙarin Bayani Daga Abdullahi Ibrahim Mahuta

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 8, 2023
in Gizago
0
Batun Jami’a A Malumfashi: Ƙarin Bayani Daga Abdullahi Ibrahim Mahuta
185
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Abdullahi Ibrahim Mahuta

University of Health Sciences Funtuwa/Malumfashi: Ƙarin Haske A Kan Lamarin (2)

Related posts

My 83rd Birthday and the Kindred Spirit

Cikar Shekaru 83 A Duniya: Ranar Da Na Ga Zumunci Da Fatan Alheri Daga Masoya

January 19, 2026
Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (9)

Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (9)

January 17, 2026

Kamar yadda na yi bayani a baya, bayan da Shugaban Majalisar Dattawa ya samu Shugaban Ƙasa a kan wannan shiri na majalisa na ƙirƙiro waɗannan jami’o’i, maganar ta koma a hannun ɓangaren executive. Wannan ya faru a shekarar 2022 ke nan. Wannan ganawa kuma ita ta kawo ƙarshen duk wani shiri da ɓangaren majalisar take yi na ganin an ƙirƙiro waɗannan jami’o’i ta hanyar ƙudiri na majalisa.

Amma shekara ɗaya bayan nan, a cikin wata takarda da ta fito daga Ofishin Ministan Ilimi zuwa Ofishin Shugaban Ƙasa kasa ta hannun Chief of Staff na Shugaban Ƙasa, takardar ta yi bayani kamar haka:

“A cikin Kundin Tsare-Tsare na Gwamnatin Tarayya A Kan Harkar Ilimi wanda za ta gudanar daga 2018 -2023. Gwamnatin ta yi ƙudirin kafa waɗansu jami’o’i guda uku a kowane zone na ƙasar nan. Waɗannan jami’o’i kuma su ne kamar haka.

1. University of Medical Health Sciences
2. University of Technology
3. University of Agriculture.

Takardar ta ci gaba da cewa a zuwa yanzu, Gwamnatin Tarayya tarayya ta kafa waɗannan jami’o’i na Medical Sciences a zones guda huɗu na ƙasar nan kamar haka:

1.. Otukpo, Benue State(NC)
2. Azare, Bauchi State (NE)
3. Ila Oragun, Osun State (SW)
4. Abakaliki, Ebonyi State (SE)

Takardar ta ci gaba da bayanin cewa tana neman umurnin Shugaban Ƙasa domin kafa sauran biyu da suka rage kamar haka:

1. University of Medical Sciences Katsina, katsina State (NW)
2. University of Medical Sciences Kwale, Delta State (SS)

A haka Kuma Shugaban Ƙasa ya ba da approval. Wanda kuma tuni har an fara naɗe-naɗen shugabannin waɗannan sababbin jami’o’i.

To ganin wannan sabon shirin na Gwamnatin Tarayyar, na kai wannan sabuwar jami’a zuwa garin katsina, shi ya sanya su waɗannan dattawa na garin Funtuwa suka nemi ganawa da mai girma Gwamna, inda suka gabatar masa da roƙon ya taimaka ya sa baki a dawo da wannan jami’a zuwa garin Funtuwa, inda nan ne headquarter ta Funtuwa Zone.

Wannan buƙata kuma, ita ce mai girma Gwamna ya amsa masu. Inda ya yi ƙarin bayani da cewa ko da ba su zo ba, to dama yana da niyyar aikata hakan, ganin cewa yankin Katsina akwai jami’o’i har guda uku.

Wannan shi ne sakamakon ƙarin bincike da na gudanar. Abin da ban sani ba shi ne list ɗin da Shugaban Majalisar ya miƙa ma Shugaban Ƙasa, wanda ke ɗauke da sunan Malumfashi, shi ne Ma’aikatar Ilimi ta yi amfani da shi ta canza locations ɗin ko kuma dama can ita Gwamnatin Tarayya tana da nata list ɗin?

Amma dai abin da ya tabbata shi ne ba Jami’ar Malumfashi ba ce mutanen Funtuwa suka je ƙwacewa. Abin da ya jawo wannan rashin fahimta shi ne communication gab da aka samu tsakanin juna, musamman kuma da yake mutane suna da sanin cewa akwai labarin wannan jami’a da Senate suka yi proposing a Malumfashi.

Daga ƙarshe, ina mai ba da haƙuri ga waɗannan dattawa na Funtuwa da kuma ɗaukacin jama’ar wannan yanki, a kan munana zato da mutanenmu suka yi a kan wannan al’amarin, a bisa dalilin ƙarancin bincike

I’m really very sorry! A yi haƙuri da ajizancin ɗan Adam!

Previous Post

Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

Next Post

Ambaliya: Gwamnan Jigawa Ya Nemi Tallafin Bankin Duniya

Related Posts

My 83rd Birthday and the Kindred Spirit
Gizago

Cikar Shekaru 83 A Duniya: Ranar Da Na Ga Zumunci Da Fatan Alheri Daga Masoya

January 19, 2026
Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (9)
Gizago

Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (9)

January 17, 2026
Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (8)
Gizago

Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (8)

January 13, 2026
Next Post
An Ƙarfafa Ƙawance Tsakanin Jigawa Da Zinder

Ambaliya: Gwamnan Jigawa Ya Nemi Tallafin Bankin Duniya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Har Yanzu Akwai Cutar AIDS Kuma Za Mu Taru Mu Yaƙe Ta Da Gaske – Dokta Bala Nuhu

Har Yanzu Akwai Cutar AIDS Kuma Za Mu Taru Mu Yaƙe Ta Da Gaske – Dokta Bala Nuhu

July 6, 2023
Kishin Ƙasa Ne Tubalin Farko Na Gina Rayuwar Al’umma (1)

Kishin Ƙasa Ne Tubalin Farko Na Gina Rayuwar Al’umma (1)

May 29, 2023
An Kama ‘Yan Sandan Bogi Da Motoci Biyu Maƙare Da Wiwi

An Kama ‘Yan Sandan Bogi Da Motoci Biyu Maƙare Da Wiwi

October 2, 2025
SHUGABA TINUBU YA DAKATAR DA GWAMNAN CBN EMEFIELE

SHUGABA TINUBU YA DAKATAR DA GWAMNAN CBN EMEFIELE

June 9, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (1)
  • Cikar Shekaru 83 A Duniya: Ranar Da Na Ga Zumunci Da Fatan Alheri Daga Masoya
  • Nazari, Tsokaci Da Sharhin Littafin Tarkon Mut’a

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (1)

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (1)

January 21, 2026
My 83rd Birthday and the Kindred Spirit

Cikar Shekaru 83 A Duniya: Ranar Da Na Ga Zumunci Da Fatan Alheri Daga Masoya

January 19, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.