MARYAM SHATTY: Shin Me Ta Tare Wa Wasu Ne?
Maryam Shatty: Shin Me Ta Tare Wa Wasu Ne? Wannan baiwar Allah ta samu sunanta ya bayyana cikin jerin Ministocin da Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya zayyana a gwamnatinsa. Wani...
Read moreMaryam Shatty: Shin Me Ta Tare Wa Wasu Ne? Wannan baiwar Allah ta samu sunanta ya bayyana cikin jerin Ministocin da Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya zayyana a gwamnatinsa. Wani...
Read moreTAURARON GIZAGAWA: NURA ADAMU AHMED Nura Adamu Ahmed A wannan lokaci, wanda ya samu nasarar ɗarewa a kujerar Taurarin Gizagawa, shi ne Alhaji Nura Adamu Ahmad, Bunun Sharaɗa. Mai Lambar...
Read moreGidauniyar Bukar Usman Ta Tallafa Wa Hausawan Togo Da Littattafan Hausa Gidauniyar Bukar Usman ta tallafa wa al'ummar Hausawan ƙasar Togo gudunmawar littattafan Hausa, domin Wasu daga al'ummar Hausawan Togo...
Read moreAn Yi Gangamin Addu'o'in Godiya Ga Allah A Katsina Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya halarci taron addu'o'in godiya ga Maɗaukakin Sarki Allah bisa ni'imomin da Ya yi...
Read moreGwamnan Katsina Ya Raba Ma'aikatar Ilimi Zuwa Gida Uku A ƙoƙarinsa na bunƙasawa da farfaɗo da darajar ili cemi a Jihar Katsina, Gwamna Malam Dikko Umar Raɗɗa ya raba Ma'aikatar...
Read moreGwamna Namadi Ya Ladabtar Da Shugabannin Babban Asibitin Gumel Biyo bayan ziyarar ba zata da Gwamna Malam Umar Namadi ya kai Babban Asibitin Gumel a ranar Juma’ar da ta gabata,...
Read moreAmina Gambo Ta Yi Bankwana Da Freedom Radio Ma'aikaciyar Gidan Rediyon Freedom, Kano, Amina Gambo Adam ta bayyana cewa ta kammala aiki da gidan rediyon, bayan tsawon shekara shida a...
Read moreƁarawo Da Alƙali Wani ɓarawo ne ya saci akuya, sai aka kama shi aka kai shi kotu. Ga yadda ta kwashe, tsakaninsa da alƙali: Alƙali: Ana tuhumarka da satar akuyoyi...
Read moreALI BABA: Tattaunawa Ta Musamman Da Marubucin Littattafan Musulunci ~~~~~~~ Malam Aliyu Ibrahim Sani Mainagge, wanda aka fi sani da laƙanin ALI BABA, na ɗaya daga cikin marubutan da ke...
Read moreKAMUN LUDAYIN JEMAGE Daga Mukhtar Mudi Sipikin A ranar Asabar, 29/072023, Shanshani na ta laluben kurtun magana, sai ya ankara da giccin wani muhinmin sako ya sauka cikin akwatinsa na...
Read more© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi
© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi