EFCC Ta Kai Farmaki Jihar Katsina
Daga Wakilinmu A ranar Alhamis da ta gabata, Hukumar EFCC ta maka wasu manyan jami'an gwamnati biyu a gaban kotu, bisa zargin su da wawushe Naira miliyan 289 daga baitulmalin...
Read moreDaga Wakilinmu A ranar Alhamis da ta gabata, Hukumar EFCC ta maka wasu manyan jami'an gwamnati biyu a gaban kotu, bisa zargin su da wawushe Naira miliyan 289 daga baitulmalin...
Read moreDaga Bashir Yahuza Malumfashi Mai girma Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Ibrahim Namadi, ya naɗa ƙwararren ɗan jarida, marubuci kuma mai sharhi kan al'amuran yau da kullum, Malam Muhammed Hamisu Gumel,...
Read moreDaga Wakilinmu Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi ya bayyana cewa ƙarfafa dangantaka da zumunci tsakanin maƙwabtan ƙasashen Afirka ta Yamma zai bunƙasa tattalin arziƙin juna, musamman abin da ya...
Read moreDaga Bashir Yahuza Malumfashi Sarkin Samarin Galadiman Katsina, Malam Abdul'Aziz bn Abdul'Aziz ya buƙaci attajiran Arewa da su himmatu wajen kafa kamfanoni da zuba jari a Arewa, domin samar da...
Read moreGARNAƘAƘl ------- A rana irin ta yau, 08-06-2014 aka naɗa Sarki Muhammadu Sanusi II a karagar Sarautar Kano. A lokacin Bashir Yahuza Malumfashi ya rubuta wannan waƙe mai taken Garnaƙaƙi,...
Read moreDaga Bashir Yahuza Malumfashi Allah Shi Ya yi rayuwa kuma shi Ya yi mutuwa. Kowane mutum akwai lokacin haihuwar sa, akwai kuma lokacin mutuwarsa. Babban abin buƙata, shi ne cikawa...
Read moreDaga Shanshani Ina tsakar azabababben yawo da na saba, kawai sai ga ni a turance Malam Adam Ahmad Muhammed, Bakanon asali. Na iske shi yana ta zuba, da alamar yana...
Read moreDaga Auwalu Ɗanlarabawa Wani magidanci ne bayan ya dawo gida daga wurin aiki, sai ya samu matarsa tana kuka, ga 'yan uwanta suna taya ta haɗa kaya. Cikin mamaki da...
Read moreDaga Yusuf Dingyaɗi, Sakkwato Muddin aka ci gaba da rufa-rufa, ba a ɗauki shawara masana aikin sanin makama a kan samar da ruwan sha b a Sakkwato, to tabbata, har...
Read moreRundunar ''Yan Sanda a Jihar Kano sun kama wasu matasa da ake zargi da satar kayayyaki a ginin Plazar da ke Triumph a yankin Ƙaramar Hukumar Fagge. Kakakin rundunar a...
Read more© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi
© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi