• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, May 3, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

Tinubu Ya Karrama Fitattun ‘Yan Arewa

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 27, 2023
in Babban Labari
1
Tinubu Ya Karrama Fitattun ‘Yan Arewa

Janar Hassan Usman Katsina

94
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

D

Janar Idiagbon

aga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Ɓatanci Ga Manzon Allah: Musulmi Sun Buƙaci Gwamnati Ta Hukunta Fasto Emmanuel Garba?

Ɓatanci Ga Manzon Allah: Musulmi Sun Buƙaci Gwamnati Ta Hukunta Fasto Emmanuel Garba?

April 14, 2026
Yadda Za A Magance Matsalolin Tsaro A Najeriya – Sanata Ndume

Yadda Za A Magance Matsalolin Tsaro A Najeriya – Sanata Ndume

April 8, 2026

Shugaba Ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya karrama wasu fitattun mutane daga sassa daban-daban na Najeriya, ciki har da wasu shahararru daga Arewa, inda ya sanya sunayensu a filayen jirgin sama 15 na sassan ƙasar nan.

Shahararrun ‘yan Arewa da aka karrama sun haɗa da Mujaddadi Shehu Usmanu Ɗanfodiyo, wanda aka sanya wa Filin Jirgin Sama na Nassarawa sunansa. Sai Filin Jirgin Kaduna, wanda aka sanya wa sunan Hassan Usman Katsina da na Maiduguri, wanda aka sanya wa tsohon Shugaban Ƙasa Janar Mumammadu Buhari.

Sauran su ne, Filin Jirgin Sama na Makurdi, aka sanya wa Joseph Sarwuan Tarka da na Dutse, wanda aka sanya wa Muhammad Nuhu Sanusi. Sai kuma Filin Jirgin Sama
na Gombe, wanda aka sanya wa sunan marigayi Birgediya-Janar Zakari Maimalari. Akwai kuma Filin Jirgin Sama na Ilorin, wanda aka sanya wa marigayi Janar Tunde Idiagbon.

Fitaccen marubucin littattafan Hausa, marigayi Malam Abubakar Imam, shi ma ba a bar shi baya ba, domin kuwa an sanya wa Filin Jirgin Sama na Minna sunansa. Sai kuma Filin Jirgin Sama na Yola, wanda aka sa sunan Lamido Aliyu Mustapha.

Sauran ‘yan ƙasa da aka karrama sun haɗa da Olumuyiwa Bernard Aliu (Filin Jirgin Sama na Akure), Oba Akenzua II (Filin Jirgin Sama na Benin) da Chuba Wilberforce Okadigbo (Filin Jirgin Sama na Ebonyi) da Samuel Ladoke Akintola (Filin Jirgin Sama na Ibadan) da Alfred Diete Spiff (Filin Jirgin Sama na Osubi). Sai kuma Filin Jirgin Sama na Fatakwal, wanda aka sanya wa sunan Obafemi Jeremiah Awolowo.

 

Previous Post

Za Mu Zamanantar Da Ayyukan Hukumar Ruwa – Injiniya Tukur

Next Post

Gamayyar Ƙungiyoyin Tsofaffin Ɗalibai Sun Roƙi Gwamnan Katsina Ya Girke Jami’ar Kimiyyar Lafiya A Malumfashi

Related Posts

Ɓatanci Ga Manzon Allah: Musulmi Sun Buƙaci Gwamnati Ta Hukunta Fasto Emmanuel Garba?
Babban Labari

Ɓatanci Ga Manzon Allah: Musulmi Sun Buƙaci Gwamnati Ta Hukunta Fasto Emmanuel Garba?

April 14, 2026
Yadda Za A Magance Matsalolin Tsaro A Najeriya – Sanata Ndume
Babban Labari

Yadda Za A Magance Matsalolin Tsaro A Najeriya – Sanata Ndume

April 8, 2026
Yadda Babban Jigon Jam’iyyar APC Daga Kano Ya Mutu A Otel
Babban Labari

Yadda Babban Jigon Jam’iyyar APC Daga Kano Ya Mutu A Otel

April 2, 2026
Next Post
EFCC Ta Kai Farmaki Jihar Katsina

Gamayyar Ƙungiyoyin Tsofaffin Ɗalibai Sun Roƙi Gwamnan Katsina Ya Girke Jami'ar Kimiyyar Lafiya A Malumfashi

Comments 1

  1. Sa'idu Yaro says:
    3 years ago

    Wannan labarin maimaici ne a kan abin da Buhari ya yi daf da zai sauka daga karagar mulki. Sai dai a ce shugaba Tinubu ya daɗa tabbatar da wannan abin da Buhari ya yi kafin ya sauka. Illa iyaka.

    Reply

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Hassan Maina Kaina Ya Zama Babban Editan Africa Radio International Na Farko

Hassan Maina Kaina Ya Zama Babban Editan Africa Radio International Na Farko

October 9, 2025
Kada Ka Karaya Da Rayuwa

Kada Ka Karaya Da Rayuwa

November 30, 2025
ZAKIN FAMA – A Poem

ZAKIN FAMA – A Poem

September 23, 2023
Prince Abdussamad Badamasi: Allah Tashi Kafaɗarka

Prince Abdussamad Badamasi: Allah Tashi Kafaɗarka

October 9, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Dokta Bukar Usman Ya Wallafa Sabbin Littattafai 6 A Bana
  • Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (11)
  • General Buratai (A Poem)

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Dokta Bukar Usman Ya Wallafa Sabbin Littattafai 6 A Bana

Dokta Bukar Usman Ya Wallafa Sabbin Littattafai 6 A Bana

April 28, 2026
Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (11)

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (11)

April 27, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.