• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Wednesday, October 14, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

Janar Magashi Bai Mutu Ba

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 24, 2023
in Labarai
0
Janar Magashi Bai Mutu Ba
140
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend
Marigayi Dokta Labaran Magashi

Mataimaki Na Musamman ta fuskar Watsa Labarai ga tsohon Ministan Tsaro, Manjo-Janar Janar Bashir Magashi (mai ritaya), Mohammed Abdulkadir ya bayyana cewa babu ƙanshin gaskiya da labarun da ke yaɗuwa na cewa tsohon Ministan ya rasu.

Sai dai kuma wani bincike ya tabbatar da cewa an samu kuskure ne waje yaɗa labarin ba tare da tantancewa ba, Kasancewar wani bawan Allah ne mai suna Dokta Labaran Kabir Magashi ya rasu da safiyar Talatar da ta gabata a Kano. An samu kuskure ne daga masu ba da labarin, saboda sunan Magashi da ke jikin sunan mamacin, wanda ya yi kama da na Minista.

Related posts

Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro

Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro

September 26, 2026
Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026

Da yake bayani game da lamarin, Janar Magashi ya yi addu’ar Allah ji ƙan mamacin, sannan kuma ya yi godiya ga ‘yan uwa da abokan arziki da al’ummar Najeriya da suka yi ta tuntubar shi ta waya, domin nuna alhininsu kan lamarin.

Previous Post

Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

Next Post

Shugaba Tinubu Ya Yi Wa Emefiele Tatas

Related Posts

Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro
Labarai

Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro

September 26, 2026
Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin
Labarai

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda
Labarai

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026
Next Post
Shugaba Tinubu Ya Yi Wa Emefiele Tatas

Shugaba Tinubu Ya Yi Wa Emefiele Tatas

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

BULALAR ZUMUNCI

BULALAR ZUMUNCI

August 6, 2023
CANJIN ZAMANI: Rayuwar Mata A Ƙarni Na 21

CANJIN ZAMANI: Rayuwar Mata A Ƙarni Na 21

January 7, 2025
Turning Point Against Terror: The Fall of Abu-Bilal Al-Minuki

Turning Point Against Terror: The Fall of Abu-Bilal Al-Minuki

May 18, 2026
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • NASIHARMU TA YAU (21)
  • An Appeal to Northern Nigeria’s Social Media Activists
  • NASIHARMU TA YAU (19)

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

NASIHARMU TA YAU (21)

NASIHARMU TA YAU (21)

October 14, 2026
An Appeal to Northern Nigeria’s Social Media Activists

An Appeal to Northern Nigeria’s Social Media Activists

October 14, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.