• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Addini

Mu Ji Tsoron Allah

NASIHAR JUMA'A

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
April 17, 2026
in Addini
0
Mu Ji Tsoron Allah

Mu ji tsoron Allah

15
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Mu Ji Tsoron Allah

Mu ji tsoron Allah


__________
‘Yan uwa, ina yi maku sallama irin ta Musulunci, Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu. Yau Allah ya nuna mana ranar Juma’a ta ƙarshe a watan Shawwal na bana. Bari mu yi wa juna nasiha:

Related posts

Extremism, Laxity and Moderation in Islam

Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

August 21, 2026
Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

August 12, 2026

‘Yan uwa, ko muna lura da yadda duniya take ta gudu? To ba duniyar ce kaɗai take shuɗewa ba, rayukanmu ne suke ta tafiya. Jama’a, lallai ne mu ji tsoron Allah.

Tsoron Allah shi ne babban ginshiƙin kyakkyawar rayuwa kuma shi ne babban makamin da zai cece mu daga musibar duniya da lahira.

Allah (swt) a cikin Alƙur’aninsa mai girma, a Suratu Hujurat 49:13, yana cewa: “Mafi daraja a wurin Allah shi ne mafi tsoronsa.” Haka kuma a Hadisin Imam Muslim mai lamba 2564, Manzon Allah (saw) ya bayyana cewa “Allah ba ya kallon surarku…”

Tsoron Allah dai ba a sutura ko sura yake ba, yana nan a cikin zuciya. Duk abin da za mu aikata, mu tuna da cewa Allah yana kallonmu, domin idan mu ba mu ganinsa, to shi yana ganinmu kuma zai yi mana hisabi.

Ya Allah ka sanya mu cikin bayinka masu biyayya ga shari’arka. Allah ka sanya mu wanye da duniyar nan lafiya. Mu iske ka muna masu rabo da arziƙinka marar iyaka. Amin-Summa-Amin.
__________

Previous Post

Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa

Next Post

Ko Me Ya Sa Manyan Mata Ke Auren Yara?

Related Posts

Extremism, Laxity and Moderation in Islam
Addini

Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

August 21, 2026
Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja
Addini

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

August 12, 2026
BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA
Addini

BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA

June 16, 2026
Next Post
Ko Me Ya Sa Manyan Mata Ke Auren Yara?

Ko Me Ya Sa Manyan Mata Ke Auren Yara?

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

DANGOTE: How True is His Dream About Developing Africa?

DANGOTE: How True is His Dream About Developing Africa?

July 1, 2024
ƊAN BELLO: Tambarin Gwagwarmaya

ƊAN BELLO: Tambarin Gwagwarmaya

June 7, 2025
KWANAN WATAN HIJIRIYYA YAU ALHAMIS

KWANAN WATAN HIJIRIYYA YAU ALHAMIS

February 5, 2026
RAMADAN KARIM: 17-1447

RAMADAN KARIM: 17-1447

March 6, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • ALBARKAR HAUSA
  • Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)
  • Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

ALBARKAR HAUSA

ALBARKAR HAUSA

August 26, 2026
Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

August 24, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.