• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, July 28, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Addini

Nasihar Juma’a

ADDINI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
April 10, 2026
in Addini
0
Nasihar Juma’a

Allah ka yi daɗin tsira ga Annabi Muhammadu (saw)

6
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Nasihar Juma’a
__________

‘Yan uwa, ina yi maku sallama irin ta Musulunci, Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu. Yau Juma’a kuma muna godiya ga Allah da ya ba mu rayuwa da dukkan abin da rayuwa ke buƙata.

Related posts

BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA

BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA

June 16, 2026
Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447

Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447

May 18, 2026

‘Yan uwa, za mu yi amfani da wannan lokaci mu yi wa juna nasiha. Nasiharnu za ta karkata ne ga nuni da muhimmancin taimakon mabuƙata.

Yana da kyau kuma abu ne mai tasiri, mu riƙa taimakon mabuƙata, musamman ma ganin cewa a yau rayuwa ta yi tsada, al’umma na cikin ƙuncin rayuwa.

Allah (swt) ya yi bayani a Suratu Ma’un 107:1-7, dangane da taimakon mabuƙata. Manzon Allah (saw), a Hadisin Imam Tabarani ya ce: “Mafi alheri… wanda ya fi amfani ga mutane.”

Ya Allah, ka sanya mu cikin masu zuciyar taimako kuma ka yassare mana arzikin taimakon, Amin. Barka da Juma’a!
__________

Previous Post

Najeriya 2027: Yadda ADC Za Ta Murƙushe APC

Next Post

Littafin Rayuwar Fitacciyar ‘Yar Jarida Jamila Tangaza

Related Posts

BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA
Addini

BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA

June 16, 2026
Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447
Addini

Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447

May 18, 2026
Duniya Ba Gidan Zama Ba
Addini

Duniya Ba Gidan Zama Ba

April 24, 2026
Next Post
Littafin Rayuwar Fitacciyar ‘Yar Jarida Jamila Tangaza

Littafin Rayuwar Fitacciyar 'Yar Jarida Jamila Tangaza

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

RAMADAN KARIM: 24-1447

RAMADAN KARIM: 24-1447

March 13, 2026
BAKIN JAƁA (7)

BAKIN JAƁA (7)

October 15, 2025
Shugaban INEC ya gargaɗi ma’aikata su yi aiki da gaskiya a zaɓen gwamnonin Bayelsa, Imo da Kogi

Shugaban INEC ya gargaɗi ma’aikata su yi aiki da gaskiya a zaɓen gwamnonin Bayelsa, Imo da Kogi

November 6, 2023
KWANAN WATAN HIJIRIYYA A YAU LITININ

KWANAN WATAN HIJIRIYYA A YAU LITININ

February 9, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • A New Dawn for NIgerian Defence: The Strategic Expansion of the Nigerian Army to 12 Divisions
  • General Buratai to Marry Off His Daughter Today
  • Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

A New Dawn for NIgerian Defence: The Strategic Expansion of the Nigerian Army to 12 Divisions

A New Dawn for NIgerian Defence: The Strategic Expansion of the Nigerian Army to 12 Divisions

July 27, 2026
General Buratai to Marry Off His Daughter Today

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

July 25, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.