• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, September 20, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Addini

RAMADAN KARIM: 03-1447

RAMADAN KARIM

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
February 20, 2026
in Addini
0
RAMADAN KARIM: 03-1447

Ramadan (03)

15
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

RAMADAN KARIM: 03-1447

__________

Related posts

Extremism, Laxity and Moderation in Islam

Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

August 21, 2026
Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

August 12, 2026
Ramadan (03)

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu. ‘Yan uwa, barkanmu da ibadar azumi. Ga shi Allah ya kawo mu rana ta uku a wannan babbar ibada, don haka bari mu yi wa juna nasiha:

Ya ‘yan uwa, lallai ne mu gane kuma mu fahimta da cewa ɗaya daga cikin manufofin azumi shi ne, mu samu halayyar tsoron Allah. Da tsoron Allah ne za mu ji daɗin rayuwar duniya kuma mu rabauta a lahira.

Allah (swt) a cikin Alkur’ani mai girma, Suratun Nahl 16:128 ya ce: “Lalle Allah yana tare da masu tsoronsa.”

Haka kuma Imam Tirmizi, a Hadisi mai lamba 1987, ya ruwaito Manzon Allah (saw) yana cewa: “Ku ji tsoron Allah a duk inda kuke.”

Wannan ke ƙara tabbatar mana da cewa, lallai babu abin da ya kai tsoron Allah fa’ida, domin kuwa a duk abin da mutum zai aikata wani al’amari, muddin ya ji tsoron Allah, to ba zai aikata assha ba. Kuma wannan ne zai sanya ya zama mutum nagari, mai amfanar kansa da sauran al’umma. Allah ya sa mu dace da daidai cikin tsoronsa, Amin.

Previous Post

RAMADAN KARIM: 02-1447

Next Post

Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (13)

Related Posts

Extremism, Laxity and Moderation in Islam
Addini

Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

August 21, 2026
Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja
Addini

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

August 12, 2026
BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA
Addini

BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA

June 16, 2026
Next Post
Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (13)

Yunkurin 'Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (13)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Prince Abdussamad Badamasi: Allah Tashi Kafaɗarka

Prince Abdussamad Badamasi: Allah Tashi Kafaɗarka

October 9, 2025
Ta’aziyyar Ngũgĩ wa Thiong’o: Zakaran Adabin Afirka (1938-2025)

Ta’aziyyar Ngũgĩ wa Thiong’o: Zakaran Adabin Afirka (1938-2025)

May 29, 2025
THE PATRIOT (A Poem)

THE PATRIOT (A Poem)

July 15, 2025
DUNDUFAR SAITI

DUNDUFAR SAITI

March 26, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.