• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, July 28, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

MALAMA UWA

ƘASIDA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
February 2, 2026
in Adabi
0
MALAMA UWA

Hajiya A'isha Giɗaɗo Idris

38
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

MALAMA UWA

Hajiya A’isha Giɗaɗo Idris

 

Related posts

Book Launch Seeks to Rewrite Lassa’s Story, Preserve Cultural Heritage

Nazari Da Sharhin Littafin Tarihin Garin Lassa

July 18, 2026
Maryam ‘Yar Aljanna (2)

Maryam ‘Yar Aljanna (2)

June 22, 2026

__________
Wannan Ƙasida, sadaukarwa ce da jinjina ga Hajiya Uwa A’isha Idris, bisa ga jajircewarta da ƙoƙarinta wajen faɗakar da al’umma.
__________

Uwa,
Ke ce uwa
Uwa abar girmamawa.

Uwa,
Ke ce uwa,
Uwa, abar darajawa.

Uwa,
Ba mai raina ki,
Sai ɗan wulaƙantarwa.

Uwa,
Ba mai kushe ki,
Sai ballagazan wawa.

Uwa,
Ba mai zagin ki,
Sai ɗa abin jefarwa.

Uwa,
Ba mai kyarar ki
Sai mai bakin uwa.

Uwa,
Ba mai ƙaunar ki,
Sai mai natsuwa.

Uwa,
Ba mai goyon ki,
Sai ɗan moruwa.

Uwa,
Ki ɗau haƙuri,
Da ‘ya’yan kukawa.

Uwa,
Allah tama ki,
Ki zamto hutawa.

Uwa,
Ni na gaishe ki,
Bashir Malumfasawa.
__________
© Bashir Yahuza Malumfashi,
Litinin 14-08-1447 (Hijiriyya)
02-02-2026 (Miladiyya)
__________

Previous Post

KWANAN WATAN HIJIRIYYA A YAU LITININ

Next Post

KWANAN WATAN HIJIRIYYA A YAU TALATA

Related Posts

Book Launch Seeks to Rewrite Lassa’s Story, Preserve Cultural Heritage
Adabi

Nazari Da Sharhin Littafin Tarihin Garin Lassa

July 18, 2026
Maryam ‘Yar Aljanna (2)
Adabi

Maryam ‘Yar Aljanna (2)

June 22, 2026
Dakta Bukar Usman Zai Gabatar Da Sharhin Littafin Tarihin Al’ummar Lassa
Adabi

Dakta Bukar Usman Zai Gabatar Da Sharhin Littafin Tarihin Al’ummar Lassa

June 21, 2026
Next Post
KWANAN WATAN HIJIRIYYA A YAU TALATA

KWANAN WATAN HIJIRIYYA A YAU TALATA

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Yau Maulidin Bilkisu Babangida

Yau Maulidin Bilkisu Babangida

September 3, 2023
Mu Ji Tsoron Allah

Mu Ji Tsoron Allah

April 17, 2026
RAMADAN KARIM: 24-1447

RAMADAN KARIM: 24-1447

March 13, 2026
Yunƙurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (15)

Yunƙurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (15)

March 23, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • A New Dawn for NIgerian Defence: The Strategic Expansion of the Nigerian Army to 12 Divisions
  • General Buratai to Marry Off His Daughter Today
  • Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

A New Dawn for NIgerian Defence: The Strategic Expansion of the Nigerian Army to 12 Divisions

A New Dawn for NIgerian Defence: The Strategic Expansion of the Nigerian Army to 12 Divisions

July 27, 2026
General Buratai to Marry Off His Daughter Today

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

July 25, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.