• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, May 26, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Addini

Tambayoyin Neman Sani A Kan Littafin: JAWAHIRUL MA’ANI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
October 5, 2025
in Addini
0
Tambayoyin Neman Sani A Kan Littafin: JAWAHIRUL MA’ANI

Littafin Jawahirul Ma'ani

124
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Tambayoyin Neman Sani A Kan Littafin:
JAWAHIRUL MA’ANI

Littafin Jawahirul Ma’ani

                            •••••••
Maganar gaskiya, tun ina yaro ƙarami, sama da shekara 50 da suka wuce na fara jin bayanai daban-daban game da mashahurin littafin nan mai suna #JAWAHIRUL MA’ANI. Wasu labarun na yabo ne da karrama shi, wasu kuwa akasin haka.

Related posts

Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447

Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447

May 18, 2026
Duniya Ba Gidan Zama Ba

Duniya Ba Gidan Zama Ba

April 24, 2026

Wani abin da ke ƙara jan hankalina game da littafin nan shi ne, yadda na ga a kullum na wayi gari, sai na ci karo da inda ake maganarsa. Ga shi kuma duk da irin ƙwazzabar son karatuna amma har yanzu ban samu damar karanta shi ba. Wannan dalili ne ma ya sanya na ce bari in baza komar tambaya a wannan saha, domin a ƙara mani bayani kuma da sani, dangane da wannan littafi.

Don haka, ina son don Allah wanda ya karanta littafin nan ko kuma yake da masaniya ta haƙiƙi a kansa, ya ƙara mani bayani. Ga tambayoyin nawa:

√ Shin ka taɓa karanta littafin Jawahirul Ma’ani kuma me ka fahimta daga abin da ka karanta?

√ Idan ba ka karanta ba, shin ko ka taɓa sauraren bayani daga wani malami da ya karanta shi?

√ Shin me ka fahimta game da wannan littafi na Jawahirul Ma’ani?

√ Don Allah ko a ina zan iya samun wannan littafi na sayarwa?

SANARWA: Kamar yadda na bayyana a baya, na bijiro da waɗannan tambayoyi ne domin neman bayani da ƙarin ilimi. Don haka, don Allah idan mutum bai da sanin amsa ko ɗaya, kada ya ce zai magana ko kawo wani bayani akasin tambayoyin nan.
_______________

Previous Post

Ana Tuhumar Sanata Da Yi Wa Wata Yarinya Fyaɗe

Next Post

Abin Da Ya Sa Muka Karrama Jami’an Tsaro A Malumfashi

Related Posts

Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447
Addini

Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447

May 18, 2026
Duniya Ba Gidan Zama Ba
Addini

Duniya Ba Gidan Zama Ba

April 24, 2026
Mu Ji Tsoron Allah
Addini

Mu Ji Tsoron Allah

April 17, 2026
Next Post
Abin Da Ya Sa Muka Karrama Jami’an Tsaro A Malumfashi

Abin Da Ya Sa Muka Karrama Jami'an Tsaro A Malumfashi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

NANA Rahma Abdulmajid Ta Bankaɗo Sharrin Hausawan Bogi

NANA Rahma Abdulmajid Ta Bankaɗo Sharrin Hausawan Bogi

December 4, 2025
My 83rd Birthday and the Kindred Spirit

Cikar Shekaru 83 A Duniya: Ranar Da Na Ga Zumunci Da Fatan Alheri Daga Masoya

January 19, 2026
Ɓatanci Ga Manzon Allah: Musulmi Sun Buƙaci Gwamnati Ta Hukunta Fasto Emmanuel Garba?

Ɓatanci Ga Manzon Allah: Musulmi Sun Buƙaci Gwamnati Ta Hukunta Fasto Emmanuel Garba?

April 14, 2026
SHEIKH YAKUBU YAHAYA KATSINA: ZUWAN KA TA’AZIYYAR BUHARI KOYI NE DA HALAYEN MANZON ALLAH (SAW)

SHEIKH YAKUBU YAHAYA KATSINA: ZUWAN KA TA’AZIYYAR BUHARI KOYI NE DA HALAYEN MANZON ALLAH (SAW)

July 18, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • POSITIVE COMRADE
  • BUKAR USMAN: The Human Library
  • Sule Lamido’s Theme of Authenticity

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

POSITIVE COMRADE

POSITIVE COMRADE

May 20, 2026
BUKAR USMAN: The Human Library

BUKAR USMAN: The Human Library

May 19, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.