• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, July 26, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

SHEIKH ƊAHIRU BAUCHI YA CIKA SHEKARA 100 CIF A DUNIYA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 8, 2024
in Babban Labari
0
SHEIKH ƊAHIRU BAUCHI YA CIKA SHEKARA 100 CIF A DUNIYA

Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi

67
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

SHEIKH ƊAHIRU BAUCHI YA CIKA SHEKARA 100 CIF A DUNIYA

Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi

A ranar Talata, 02 ga Muharram, 1446 (Hijriyya) wadda ta yi daidai da 08 ga Yuli, 2024 (Miladiyya), shahararren malamin Musulunci kuma jigo a Ɗariƙar Tijjaniyya, Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi ya cika shekara 100 cur a duniya.

Related posts

Budurwa Mai Aikin Tausa Ta Mutu A Gidan Minista

Budurwa Mai Aikin Tausa Ta Mutu A Gidan Minista

July 15, 2026
Jami’an Tsaro Sun Ceto Ɗalibai da Malaman Oyo

Jami’an Tsaro Sun Ceto Ɗalibai da Malaman Oyo

July 11, 2026

Kamar yadda marubucin littafin tarihinsa, Farfesa Khalid Abdullahi Zaria ya bayyana a shafinsa na kafar sada zumunta na Facebook, an haifi fitaccen malamin ne a ranar Laraba, 02 ga Muharram, 1346 (Hijriyya), saboda haka ta tabbata yau Talata, 02 ga Muharram, 1446 (Hijriyya) ya cika shekara 100 daidai a duniya.

Babban malamin, wanda masanin Ƙur’ani ne na gaske, ya shafe shekaru 75 yana gudanar da Tafsirin Alƙur’ani mai girma – littafin da Allah Yake son a raya ambatonSa da shi.

A tsawon waɗannan shekaru masu albarka, Sheikh Ɗahiru ya yaye ɗalibai kimanin dubu 100, waɗanda suka haddace Alkur’ani mai girma.

Muna roƙo ga Allah maɗaukakin Sarki da Ya ƙara wa Annabi Muhammadu (saw) daraja, Ya kuma ƙara wa Shaikh Ɗahiru Usman Bauchi lafiya da imani, Ya sanya Alkur’ani ya cece shi, a matsayinsa na khadiminsa.

Amin Ya Allah.

Previous Post

THE NIGERIAN ARMY AT 161 YEARS: Celebrating a Legacy of Bravery, Service and National Development

Next Post

ƊANLADI HARUNA

Related Posts

Budurwa Mai Aikin Tausa Ta Mutu A Gidan Minista
Babban Labari

Budurwa Mai Aikin Tausa Ta Mutu A Gidan Minista

July 15, 2026
Jami’an Tsaro Sun Ceto Ɗalibai da Malaman Oyo
Babban Labari

Jami’an Tsaro Sun Ceto Ɗalibai da Malaman Oyo

July 11, 2026
ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria
Babban Labari

Asusun Tallafi na ACF Ya Tsara Sabuwar Hanyar Bunƙasa Ilimi da Ƙarfafa Al’ummar Arewa

June 25, 2026
Next Post
ƊANLADI HARUNA

ƊANLADI HARUNA

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

ALLAH JI ƘAN INJINIYA TUKUR

ALLAH JI ƘAN INJINIYA TUKUR

February 27, 2026
BIU: A Visit to a City on a Plateau (2)

BIU: Ziyarar Babban Birni A Kan Tsauni (2)

December 13, 2023
Nigerian Army Bursts Gun Manufacturing Syndicate

Nigerian Army Bursts Gun Manufacturing Syndicate

September 24, 2023
TALAUCI: Yadda Matasan Arewa Ke Gararamba A Legas A Wulaƙance

TALAUCI: Yadda Matasan Arewa Ke Gararamba A Legas A Wulaƙance

October 4, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • General Buratai to Marry Off His Daughter Today
  • Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya
  • Saƙon Godiya Da Bangajiya

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

July 25, 2026
Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.