• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

Amina Gambo Ta Yi Bankwana Da Freedom Radio

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 31, 2023
in Labarai
1
Amina Gambo Ta Yi Bankwana Da Freedom Radio

Amina Gambo Adam

56
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Amina Gambo Ta Yi Bankwana Da Freedom Radio

Ma’aikaciyar Gidan Rediyon Freedom, Kano, Amina Gambo Adam ta bayyana cewa ta kammala aiki da gidan rediyon, bayan tsawon shekara shida a matsayin jami’a mai gabatar da shirye-shirye.

Related posts

IBB: Kai Babban Ɗan Kishin Ƙasa Ne

IBB: Kai Babban Ɗan Kishin Ƙasa Ne

August 17, 2026
Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina

Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina

August 13, 2026

Kamar yadda ta wallafa a shafinta na Facebook, ta ce: “Bayan tsawon shekara bakwai da zuwa Tashar Freedom a matsayin Ɗalibar Koyon Makamar da kuma tsawon shekara shida a matsayin Ma’aikaciya mai gabatar da shirye-shirye a tashar Freedom Radio, na ajiye aikina a kafar, domin ci gaba da buɗe wani sabon shafi a rayuwata a ɓangaren aiki.”

Ta ƙara da cewa: “Na gode wa Allah ( S.W.A) da iko da damar da ya ba ni ta yin wannan aiki a lokacin da ya so, ya kuma nufe ni da ajiyewa a lokacin da ya so. Ina godiya ga wannan kamfani da abokan aikina bisa ilimin aiki da na darasin zaman rayuwa da na samu a tsawon zamana da su.

“Ina mai farin cikin miƙa godiya gare ku masoyana, ‘yan uwa da abokan arziki. In sh Allah ba mu rabu ba, za mu ci gaba da kasancewa tare a rayuwa ta gaba.”

Malama Amina ta kammala jawabinta da addu’a, tana cewa: “Allah Ya taimake mu a kan dukkanin abin da muka saka a gaba, ya kare mu daga dukkan abin ƙi. Amin, na gode!”

Previous Post

Barkwancin Ƙarshen Mako

Next Post

Gwamna Namadi Ya Ladabtar Da Shugabannin Babban Asibitin Gumel

Related Posts

IBB: Kai Babban Ɗan Kishin Ƙasa Ne
Labarai

IBB: Kai Babban Ɗan Kishin Ƙasa Ne

August 17, 2026
Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina
Labarai

Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina

August 13, 2026
An Samu Sauƙin Matsalar Tsaro: Yanzu Dukkan Kasuwanninmu Suna Ci
Labarai

An Samu Sauƙin Matsalar Tsaro: Yanzu Dukkan Kasuwanninmu Suna Ci

August 12, 2026
Next Post
Buƙatarmu Mu Bunƙasa Rayuwar Mata, Matasa Da Kyautata Muhalli – Gwamnan Jigawa

Gwamna Namadi Ya Ladabtar Da Shugabannin Babban Asibitin Gumel

Comments 1

  1. Guna niyoss says:
    1 year ago

    Tabbas bankwana wani abune meratsa zuciyar masoya nima nayi kewarki

    Reply

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

URGENT CALL TO NSA – MALAM NUHU RIBADU

URGENT CALL TO NSA – MALAM NUHU RIBADU

June 25, 2025
BINCIKE:  Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

July 28, 2025
Kasafin 2024 Ya Fitfita Jaddada Ajandar Sassaita Nijeriya – Idris

BADAƘALAR NAIRA MILIYAN 585: Gwamnati Ta Fara Binciken Ministar Agaji – Idris

January 8, 2024
RAHMA ABDULMAJID: Marubutan Hausa Sun Samu Wakilci A Gwamnatin Tinubu

RAHMA ABDULMAJID: Marubutan Hausa Sun Samu Wakilci A Gwamnatin Tinubu

September 11, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • ALBARKAR HAUSA
  • Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)
  • Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

ALBARKAR HAUSA

ALBARKAR HAUSA

August 26, 2026
Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

August 24, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.