• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, April 6, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Addini

RAMADAN KARIM: 15-1447

RAMADAN KARIM

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
March 4, 2026
in Addini
0
RAMADAN KARIM: 15-1447

Ramadan Karin (15)

26
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

RAMADAN KARIM: 15-1447

Ramadan Karin (15)

__________

Related posts

YAU TAKE SALLAH!

YAU TAKE SALLAH!

March 20, 2026
RAMADAN KARIM: 30-1447

RAMADAN KARIM: 30-1447

March 19, 2026

‘Yan uwa, ina yi maku sallama irin ta Musulunci, Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu. Bayan haka, a yau Laraba, Allah ya nuna mana rana ta 15 a Ramadan. Yau ma ga ‘yar nasiha:

A yau za mu yi nasiha ne da jan hankali, dangane da munin da ke tattare da yaɗa jita-jita da zunɗe. Haka kuma da nuna muhimmancin rufa wa juna asiri.

Allah (swt) a cikin Suratun Nur 24:19, ya ce: “Lalle ne waɗanda suke son a yaɗa alfasha (munanan ayyuka ko zarge-zarge na fasiƙanci) a cikin muminai, suna da azaba mai raɗaɗi a duniya da kuma lahira. Kuma Allah ne ya sani, ku kuwa ba ku sani ba.”

Wannan aya ta sauka ne a lokacin labarin ƙage da aka yi wa Sayyida A’isha (RA). Tana nuna cewa son yaɗa jita-jita ko zargin alfasha a cikin al’umma babban laifi ne kuma yana jawo fushin Allah da azaba. Don haka mu guji yaɗa jita-jita ko yin zunɗe ga junanmu.

Hadisin Sahih Muslim mai lamba 2699, daga  Abu Huraira (RA) ya ce, Manzon Allah (SAW) ya ce: “Duk wanda ya yaye wa wani mumini wata damuwa daga cikin damuwoyin duniya, Allah zai yaye masa wata damuwa daga cikin damuwoyin ranar alƙiyama.”

Lallai ne mu kiyayi taɓa mutumcin juna, mu zamo masu yaye wa juna damuwa da rufa wa juna asiri, ba masu ƙara wa mutane lalura ba. Allah ya sa mu dace, Amin.

__________

Previous Post

Let’s Speak Our Mother Tongue

Next Post

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (7)

Related Posts

YAU TAKE SALLAH!
Addini

YAU TAKE SALLAH!

March 20, 2026
RAMADAN KARIM: 30-1447
Addini

RAMADAN KARIM: 30-1447

March 19, 2026
RAMADAN KARIM: 29-1447
Addini

RAMADAN KARIM: 29-1447

March 18, 2026
Next Post
Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (7)

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (7)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Gobara Daga Kogi: Malamin Islamiyya Ya Lalata Ɗalibansa 9 Da Luwaɗi

Gobara Daga Kogi: Malamin Islamiyya Ya Lalata Ɗalibansa 9 Da Luwaɗi

December 14, 2025
Review of AJN Tremearne’s Publication   Hausa Superstitions and Customs

Nazari Da Sharhin Littafin AJN Tremearne ‘Hausa Superstitions and Customs’

February 25, 2026
Philip Chikwuedo Asiodu: A Legacy of Dedication and Service

Philip Chikwuedo Asiodu: A Legacy of Dedication and Service

December 16, 2025
TEARS AND BLOOD

TEARS AND BLOOD

November 4, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Double or Die: Thrills, Suspense and Puzzles
  • Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (9)
  • JOS! JOS!! JOS: Muhimmin Saƙo Zuwa Ga Musulmi Da Kirista

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Double or Die: Thrills, Suspense and Puzzles

Double or Die: Thrills, Suspense and Puzzles

April 5, 2026
Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (9)

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (9)

April 4, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.