• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Wednesday, June 24, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

Yunƙurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (14)

TSOKACI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
March 1, 2026
in Gizago
0
Yunƙurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (14)

Ta'addanci ba gadon wata ƙabila ɗaya ba ne

29
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Yunƙurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (14)

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo

Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo

June 23, 2026
Ilimin Zamani: Babban Ƙalubale Ga Al’ummar Musulmin Arewa

Ilimin Zamani: Babban Ƙalubale Ga Al’ummar Musulmin Arewa

June 22, 2026
Ta’addanci ba gadon wata ƙabila ɗaya ba ne

 

__________

√ Wani Salon Makirci Daga Hausawan Bogi

Yana daga cikin makirci da munafunci da alayen haddasa fitina na masu iƙirarin Hausa Zalla, yadda za ka ji suna yin kuɗin goro ga al’ummar Fulani, suna kiran su da ‘yan ta’adda.

A kullum za ka ji suna kiran shugabannin ƙungiyoyin Fulani da cewa wai su sanya baki, domin Fulanin Daji su daina ta’addanci amma kuma ba su yin kira ga gwamnati da ta ɗauki matakin da ya dace a kan DUK ‘YAN TA’ADDA da suka addabi al’umma a kowane sashi na ƙasar nan.

Abin tambaya shi ne, shin sun manta da cewa shi ɗan ta’adda babu ruwansa da ƙabila, addini ko sashin da mutum ya fito? Shin sun manta da cewa Shugabannin Fulani su ma gama-garin mutane ne da ba su da makami ko ikon hukunci a hannunsu?

Idan dai gaskiya ake so, to GWAMNATI ita ce mai iko. Ita take da makaman yaƙi, ita take da sojoji da ‘yan sanda da DSS da sauran jami’an tsaro.

Me zai hana gaba ɗaya mu nemi ita gwamnatin ta yi abin da ya dace?

Me zai hana gwamnatin ta yi bincike ta zaƙulo duk wani ɗan ta’adda da ke ƙasar nan, da mai ɗaure masa gindi, da mai samar masa da makami (kowane ne) ta kama shi, ta hukunta shi?

Mu dai har kullum ba za mu gushe ba, za mu ci gaba da faɗin gaskiya, cewa ta’addanci a ƙasar nan ba kayan wata ƙabila ɗaya ba ne. Aiki ne na bijirarrun mutanen da suka sanya kansu cutar da al’umma. A kowace ƙabila, akwai ‘yan ta’adda.

Don haka a daina yin kuɗin goro. WANDA DUK YA YI LAIFI, ko shi ɗan wace ƙabila ne, ko shi wane addini yake bi, ko daga wace shiyya yake, AIKIN GWAMNATI ne ta kama shi ta hukunta shi, daidai da laifinsa. Wannan shi ne adalci kuma shi zai kawo zaman lafiya da kwanciyar hankali a ƙasa.

Lallai ne mu sani, rashin hukunta masu laifi, shi ya sanya ta’addanci ya ta’azzara! Amma muddin gwamnati ta yi abin da ya dace, to babu shakka za a samu lafiya!

___________

Previous Post

RAMADAN KARIM: 12-1447

Next Post

FITILAR MATASA – Zannan Galadima (2)

Related Posts

Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo
Gizago

Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo

June 23, 2026
Ilimin Zamani: Babban Ƙalubale Ga Al’ummar Musulmin Arewa
Gizago

Ilimin Zamani: Babban Ƙalubale Ga Al’ummar Musulmin Arewa

June 22, 2026
Taɓarɓarewar Tsaro A Najeriya: Janar Buratai Ya Buƙaci A Ɗauki Matakan Gaugawa
Gizago

Taɓarɓarewar Tsaro A Najeriya: Janar Buratai Ya Buƙaci A Ɗauki Matakan Gaugawa

June 16, 2026
Next Post
FITILAR MATASA – Zannan Galadima (2)

FITILAR MATASA - Zannan Galadima (2)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Jami’ar Bayero Ta Karrama Janar Buratai

Jami’ar Bayero Ta Karrama Janar Buratai

December 16, 2023
Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (7)

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (7)

March 4, 2026
Organized Crime: AANI Calls for Enhanced Collaboration to Combat the Menace in Africa

Organized Crime: AANI Calls for Enhanced Collaboration to Combat the Menace in Africa

October 24, 2023
Jinjina Da Yabo Ga Nagartaccen Shugaba: Malam Labiru Musa Ƙafur, mni

Jinjina Da Yabo Ga Nagartaccen Shugaba: Malam Labiru Musa Ƙafur, mni

October 29, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria
  • Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo
  • Ilimin Zamani: Babban Ƙalubale Ga Al’ummar Musulmin Arewa

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria

ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria

June 24, 2026
Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo

Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo

June 23, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.