• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, April 6, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Addini

RAMADAN KARIM: 06-1447

RAMADAN KARIM

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
February 23, 2026
in Addini
0
RAMADAN KARIM: 06-1447

Ramadan Karim (06)

6
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

RAMADAN KARIM: 06-1447

Ramadan Karim (06)

__________

Related posts

YAU TAKE SALLAH!

YAU TAKE SALLAH!

March 20, 2026
RAMADAN KARIM: 30-1447

RAMADAN KARIM: 30-1447

March 19, 2026

‘Yan uwa, ina yi maku sallama irin ta Musulunci, Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu. Bayan haka, a yau Allah ya nuna mana rana ta 6 a Ramadan, don haka za mu amfana da juna a wannan rana da ‘yar nasiha:

Nasiharmu ta yau, tana da yanayi iri ɗaya da ta jiya, watau batun mallakar harshe. Lallai ne yana da muhimmanci gare mu, mu riƙa faɗin alheri a kowane lokaci, a mu’amalarmu ta yau da kullum.

Faɗin alheri da guje wa yasassar magana, shi ne tsari da ɗabi’a mai kyau, wanda zai fisshe mu. Hakan zai kare mu daga ɓata wa juna rai kuma zai sabbaba mana zaman lafiya da kwanciyar hankali da juna.

Allah (swt) a Alkur’ani mai girma, Suratu Ƙaf 50:18 yana cewa: “Babu wata magana da yake furtawa face akwai mai rubutawa.”

Haka kuma Manzon Allah (saw) a Hadisin da Bukhari (lamba 6136) da Muslim (lamba 47) suka ruwaito, ya bayyana cewa: “Ya faɗi alheri ko ya yi shiru.”

Wannan ke nuna mana cewa akwai alheri ga mutum ya faɗi alheri a duk lokacin da zai yi magana. Idan kuwa ya san ba alheri zai furta ba, to ya fi masa ya yi gum da bakinsa. Allah sa mu dace, Amin.

__________

Previous Post

Wata Mata Ta Haifi “Hatsabiban Jarirai” A Ofishin Hukumar NDLEA

Next Post

#AdalciGaWalida (01): ƘIRA GA GWAMNATIN JIHAR JIGAWA DA TA ƊAUKI MATAKIN GAUGAWA A KAN KUƁUTAR DA WALIDA ABDULHADI

Related Posts

YAU TAKE SALLAH!
Addini

YAU TAKE SALLAH!

March 20, 2026
RAMADAN KARIM: 30-1447
Addini

RAMADAN KARIM: 30-1447

March 19, 2026
RAMADAN KARIM: 29-1447
Addini

RAMADAN KARIM: 29-1447

March 18, 2026
Next Post
#AdalciGaWalida (01): ƘIRA GA GWAMNATIN JIHAR JIGAWA DA TA ƊAUKI MATAKIN GAUGAWA A KAN KUƁUTAR DA WALIDA ABDULHADI

#AdalciGaWalida (01): ƘIRA GA GWAMNATIN JIHAR JIGAWA DA TA ƊAUKI MATAKIN GAUGAWA A KAN KUƁUTAR DA WALIDA ABDULHADI

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

SOKOTO to MATAZU: A Journey Through Time and Turmoil

SOKOTO to MATAZU: A Journey Through Time and Turmoil

September 22, 2024
Madakin Zazzau Ya Sauka Daga Muƙaminsa Na Hakimin Basawa

Madakin Zazzau Ya Sauka Daga Muƙaminsa Na Hakimin Basawa

August 4, 2023
Sojoji Sun Bankaɗo Kamfanin Ƙera Bindigogi A Kafanchan

Sojoji Sun Bankaɗo Kamfanin Ƙera Bindigogi A Kafanchan

September 24, 2023
GOBARA TA TASHI A KASUWAR MADALLA

GOBARA TA TASHI A KASUWAR MADALLA

January 29, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Double or Die: Thrills, Suspense and Puzzles
  • Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (9)
  • JOS! JOS!! JOS: Muhimmin Saƙo Zuwa Ga Musulmi Da Kirista

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Double or Die: Thrills, Suspense and Puzzles

Double or Die: Thrills, Suspense and Puzzles

April 5, 2026
Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (9)

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (9)

April 4, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.