• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, September 20, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Siyasa

DAGA TEBURIN RENO OMOKRI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
March 21, 2025
in Siyasa
0
DAGA TEBURIN RENO OMOKRI

A hagu: Nasir Elrufa'i ne tare da ɗansa Bello Elrufa'i, a dama kuma, Reno Omokri ne

9
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

DAGA TEBURIN RENO OMOKRI

 °°°
Ɗan siyasa, marubuci kuma ɗan gwagwarmaya, Reno Omokri, wanda yake wa kansa kirari da “Ɗan Jijjiga Teburi” ya bayyana cewa:
 °°°

Related posts

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
MALAM SULE LAMIDO:  Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

September 15, 2026
A hagu: Nasir Elrufa’i ne tare da ɗansa Bello Elrufa’i, a dama kuma, Reno Omokri ne

“Nasir el-Rufai yana gayyatar Waziri Atiku Abubakar, Peter Obi, Rotimi Amaechi da Kayode Fayemi cewa su zo su shiga Jam’iyyar SDP tare da shi. Amma kawai wawa ne zai yarda da irin wannan gayyata daga “Haunin Kaduna,” alhali ma ɗansa, Bello el-Rufai, bai bar Jam’iyyar APC ya bi mahaifin nasa ba.

Idan har ɗan el-Rufai kansa bai yarda da SDP ba, ta yaya za a sa ran wani ɗan Najeriya mai hankali zai yarda da wannan matacciyar jam’iyya da matattu a siyasa ke zuwa don hana gawarwakinsu ruɓewa?

Alheri yana farawa daga gida. Bari el-Rufai ya fara shawo kan iyalinsa su shiga sabuwar jam’iyyarsa ta ramuwar gayya kafin ya fara lallaɓa ‘yan Najeriya su bi shi a wannan tafiya ta ɗaukar fansa.”

°°°

Jama’a, mene ne ra’ayinku a nan?

Previous Post

TSOKACINMU NA YAU (20)

Next Post

TSOKACINMU NA YAU (21)

Related Posts

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
Siyasa

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
MALAM SULE LAMIDO:  Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78
Siyasa

MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

September 15, 2026
Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)
Siyasa

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

August 24, 2026
Next Post
TSOKACINMU NA YAU (21)

TSOKACINMU NA YAU (21)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

ALLAH YA JI ƘAN DSP ABBA ƊANMALAM

ALLAH YA JI ƘAN DSP ABBA ƊANMALAM

December 21, 2024
KARUWANCI GUBAR KASHE MATA

KARUWANCI GUBAR KASHE MATA

January 19, 2024
Abubakar Dalhatu Zurmi: Zahirin Ɗan Kasa Nagari Mai Kishin Ƙasa

Abubakar Dalhatu Zurmi: Zahirin Ɗan Kasa Nagari Mai Kishin Ƙasa

October 10, 2025
Yadda Ƙungiyar NAL Ta Karrama Dokta Bukar Usman A Legas

Yadda Ƙungiyar NAL Ta Karrama Dokta Bukar Usman A Legas

August 18, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.