• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, July 28, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

TAURARON GIZAGO: Idris Ibrahim Kubau

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
August 13, 2023
in Gizago
1
TAURARON GIZAGO: Idris Ibrahim Kubau

Malam Idris Ibrahim Kubau

48
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

TAURARON GIZAGO: Idris Ibrahim Kubau

Gabatarwa:
A wannan karon, Malam Idris Ibrahim Kubau ne ya samu ɗarewa a kujerar TAURARIN GIZAGO. Mutum ne jajirtacce, saraki, mai sharhi kan al’amuran yau da kullum. Yana ɗaya daga cikin jigajigan da suke yin hidimar zumunci a wannan ƙungiya ta Gizago. Yana da himma ƙwarai, domin hasali ma, yana daga cikin ƙalilan ɗin mutanen da suka zama silar assasawa da kafa wannan ƙungiya.

Related posts

Saƙon Godiya Da Bangajiya

Saƙon Godiya Da Bangajiya

July 22, 2026
MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana

MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana

July 21, 2026

Wane Ne Idris Ibrahim Kubau?
An haifi Idris Ibrahim Kubau a garin Kubau da ke Ƙaramar Hukumar Kubau cikin Jihar Kaduna. Ya yi karatun addini da na zamani har zuwa matakin digiri na biyu da kuma difloma a harkar ƙwarewa kan malanta, watau Professional Diplama in Education. Ya yi koyarwa a makarantar firamare ta gwamnati da sakandare, haka ma da makarantar Islamiyya na tsawon shekaru; don taimaka wa al`umma.
Yanzu haka yana aikin gwamnati da kuma noma. Yana da aure da yara. Haka kuma shi Basarake ne, domin kuwa shi ne Barden Kubau.

Manufarsa Game Da Gizago:
Manufarsa game da Ƙungiyar Gizago ta Najeriya ta taso ne saboda sha`awarsa kan rubuce-rubuce. Yana cikin ƙungiyoyi da dama, musamman Ƙungiyar Gizago, wadda yake matukar ƙauna don sada zumunci da ci gaban al`adun Hausa.

Matsayinsa A Ƙungiyar Gizago:
Malam Idris shi ne Shugaban Ƙungiyar Gizago na farko a Jihar Kaduna kuma shi ne Mataimakin Sakatare na farko na kasa. Lambarsa ta Gizago ita ce: GZG-64-KDN.
Ya ce: “Ina jinjina wa Malam Bashir Yahuza Malumfashi bisa wannan tunani na kafa wannnan ƙungiya da Alhaji Muntaƙa Abdulhadi Dabo, shugabanta na farko na ƙasa, bisa ganin ƙungiyar ta kafu da ƙokarin yin taro; muka san junanmu bayan haɗuwa a jarida da buga waya. Allah Ya saka musu da alheri.”

Fahimtarsa Game Da Zumunci:
Malam Idris Ibrahim Kubau ya ce: “Haƙiƙa zumunci abu ne mai matuƙar muhimmamci da kuma lada ga masu sadar da shi. Ƙungiyar Gizago ita ce ƙungiyar da na fi ƙauna da alfahari da ita saboda irin mutanen da ta haɗa, muka zama ‘yan uwa.”

Shawararsa Ga Gizagawa:
Ya ce: “Shawarwarina ga Gizagawa, su zama haƙuri da juna. Su zama masu jajircewa da dogaro da kai da taimakon juna. Su zama masu sada zumunci da riƙo da al`adunmu masu kyau.”

Previous Post

Amana: Ita Ce Sinadarin Tabbatar Da Haɗin Kai, Aminci Da Zaman Lafiya A Najeriya

Next Post

NIJER DA ECOWAS DA NIGERIA: Wani Nazari Na Musamman

Related Posts

Saƙon Godiya Da Bangajiya
Gizago

Saƙon Godiya Da Bangajiya

July 22, 2026
MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana
Gizago

MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana

July 21, 2026
Tsakanin Gwamna Bago Da Wasu Malamai…
Gizago

Tsakanin Gwamna Bago Da Wasu Malamai…

July 21, 2026
Next Post
NIJER DA ECOWAS DA NIGERIA: Wani Nazari Na Musamman

NIJER DA ECOWAS DA NIGERIA: Wani Nazari Na Musamman

Comments 1

  1. Idris Ibrahim Kubau says:
    3 years ago

    Ina godiya sosai Malam Bashir Yahuza Malumfashi kan wannan ƙoƙari naka. Allah Ya saka da alkhairi Ya bada lada Ya ƙara daukaka da yauƙaƙa danƙon Zumunci amin.

    Reply

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Army Chiefs Issue Strong Warning to Sahara Reporters Over Allegations

Army Chiefs Issue Strong Warning to Sahara Reporters Over Allegations

December 6, 2025
IGABI AIR STRIKE: A Call for Justice

IGABI AIR STRIKE: A Call for Justice

December 5, 2023
Humility and Gentility: My Encounter with Dr. Bukar Usman

Humility and Gentility: My Encounter with Dr. Bukar Usman

October 7, 2023
Philip Chikwuedo Asiodu: A Legacy of Dedication and Service

Philip Chikwuedo Asiodu: A Legacy of Dedication and Service

December 16, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • A Voice for Eternity
  • A New Dawn for NIgerian Defence: The Strategic Expansion of the Nigerian Army to 12 Divisions
  • General Buratai to Marry Off His Daughter Today

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

A Voice for Eternity

A Voice for Eternity

July 28, 2026
A New Dawn for NIgerian Defence: The Strategic Expansion of the Nigerian Army to 12 Divisions

A New Dawn for NIgerian Defence: The Strategic Expansion of the Nigerian Army to 12 Divisions

July 27, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.