Allah Ji Ƙan Auwal Ɗanborno
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un! Tare da nauyayyar zuciya na samu labarin rasuwar marubuci, ɗan uwa mai barkwanci da zumunci, Malam Auwalu Garba Ɗanborno. Batun cewa shi mutumin kirki...
Read moreInna lillahi wa inna ilaihi raji'un! Tare da nauyayyar zuciya na samu labarin rasuwar marubuci, ɗan uwa mai barkwanci da zumunci, Malam Auwalu Garba Ɗanborno. Batun cewa shi mutumin kirki...
Read moreBarkwanci Kacako! Wani Bafulatini ne ya hau mota daga cikin Kano zuwa wani ƙauye. Ana cikin tafiya sai yaron mota ya tambaye shi inda zai sauka. Can sai ya ce...
Read moreDaga Wakilinmu Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar Raɗɗa ya maida hannun kyauta, inda wata majiya ta shaida cewa wani mutum ya aika masa da kyautar firɗa-firɗan raguna guda 100...
Read moreDaga Wakilinmu Jami'an Tsaro a Nijar sun damƙe wani Malamin Musulunci mai suna Gausi Almustapha bisa zargin shi da wuce gona da iri, inda ya auri mata saba'in 75. Malamin...
Read moreDaga Bashir Yahuza Malumfashi A karon farko, Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya yi magana game da tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele, wanda ya dakatar a kwanakin baya...
Read moreMarigayi Dokta Labaran Magashi Mataimaki Na Musamman ta fuskar Watsa Labarai ga tsohon Ministan Tsaro, Manjo-Janar Janar Bashir Magashi (mai ritaya), Mohammed Abdulkadir ya bayyana cewa babu ƙanshin gaskiya da...
Read moreDaga Fatuhu Mustapha A tsakanin shekarun 1980 zuwa 1983, wata salon waƙa da labari ta karaɗe dukkanin lokuna da saƙuna na ƙasar Hausa da aka fi sani da Wakar Yaƙin...
Read moreDaga Shanshani Oh ni Shanshani, yau na ga ma'anar sarki goma zamani goma. E, mana. Idan ba haka ba, ni dai na san manoma sukan yi sare da sassabe da...
Read moreDaga Bashir Yahuza Malumfashi Mujallar Forbes ta bayyana cewa a yanzu attajirin ɗan kasuwa, Johann Rupert, shi ne ya fi kowa kuɗi a Nahiyar Afirka. Ya doke attajirin ɗan kasuwa...
Read more© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi
© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi